Amana Islamic Medicine Store

Amana Islamic Medicine Store Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Amana Islamic Medicine Store, Medical and health, Nasarawa State Close To Abuja City, Abuja.

🔵 AMANA ISLAMIC MEDICINE ✅

🔹 GYARAN AMARE ✅
🔹 ZAMANTAKEWAR MA’AURATA ✅
🔹 SHAWARA GA MA’AURATA ✅
🔹 MAGUNGUNA A MUSULUNCI ✅
🔹 ADDINI DA RAYUWA ✅
🔹 CONTENT CREATORS SUPPORT 🔵
🔹 CEO / FOUNDER: AMANA ISLAMIC✅

📲: 📞 07040700701
📞 08081117050 ✅)..

Indai matsalar Rama ko rashin Abin juyawa a falo ne matsalrki inshaAllah kukanki yazo karshezan hadaki yadda duk wanda y...
16/10/2026

Indai matsalar Rama ko rashin Abin juyawa a falo ne matsalrki inshaAllah kukanki yazo karshe

zan hadaki yadda duk wanda ya ganki zai ce kinyi kyu da kudinki kalilan

adaure a fito da kudin dashi musamman masu Ramewa idan suna goyo

07040700701, 08081117050

Special Natural Gyaran Jiki Without Any Satisfying Effect

PCOS: Alamomi & GudanarwaPolycystic O***y Syndrome (PCOS) wani yanayin hormonal ne na yau da kullun wanda zai iya shafar...
13/10/2026

PCOS: Alamomi & Gudanarwa

Polycystic O***y Syndrome (PCOS) wani yanayin hormonal ne na yau da kullun wanda zai iya shafar lokaci, ovulation, matakan androgen, haihuwa, da lafiyar rayuwa. Alamun sun bambanta sosai, kuma ba duk wanda ke da PCOS yana da cysts na ovarian ba.
⠀
🟣 Zamani marasa ka'ida
➟Lokaci na iya zama ba safai ba, maras tabbas, ko ba ya nan
➟ Wannan yana faruwa ne saboda ba za a iya samun kwai a kai a kai ba
➟ Yawancin lokaci ba safai ba na iya ba da damar rufin mahaifa ya haɓaka, don haka nazarin likita yana da mahimmanci.
⠀
🟣 Yawan Gashin Fuska ko Jiki
➟ Yawan aikin androgen na iya haifar da girma gashi a fuska, kirji, ciki, ko baya
➟ Wannan ake kira hirsutism
➟ Jiyya na iya haɗawa da maganin hormonal, hanyoyin kawar da gashi, ko zaɓin magungunan anti-androgen.
⠀
🟣 kurajen fuska
➟ Ƙara yawan aikin androgen na iya taimakawa ga fata mai laushi da kuma yawan kuraje
➟ kuraje na iya shafar fuska, kirji, kafadu, ko baya
➟ Daidaitaccen maganin kuraje da maganin hormonal na iya taimakawa dangane da mutum
⠀
🟣 Ciwon gashin kai
➟ Wasu matan suna samun ƙwanƙwasa gashin mata
➟ Gashi na iya zama siriri fiye da rawanin ko rabuwa
➟ Wasu dalilai kamar karancin ƙarfe ko ciwon thyroid na iya buƙatar la'akari da su
⠀
🟣 Wahala Da Ovulation
➟ Rashin kwai da aka saba yi ba bisa ka'ida ba na iya kara wahalar da ciki
➟ Wasu mutanen da ke da PCOS suna yin kwai ne kawai lokaci-lokaci
➟ Maganin haihuwa zai iya taimakawa mutane da yawa masu PCOS suyi ciki
⠀
🟣 Yawan Kiba ko Wahalar Rage Nauyi
➟ Girman nauyi ko wahalar rasa nauyi ya zama ruwan dare a PCOS
➟ Koyaya, PCOS na iya faruwa a cikin mutane na kowane girman jiki
➟ Ko da rage girman kiba na iya inganta yanayin rayuwa da lafiyar haihuwa a wasu mutane masu kiba
⠀
🟣 Juriya na insulin
➟ Mutane da yawa masu PCOS sun rage yawan hankali ga insulin
➟ Wannan na iya ƙara haɗarin kamuwa da ciwon s**ari, nau'in ciwon s**ari na 2, high triglycerides, da hanta mai kitse.
➟ Ana iya ba da shawarar gwajin glucose na jini ko HbA1c
⠀
🟣 Gwargwadon fata mai duhu
➟ Fatar mai duhu, mai kauri a wuyansa, hannaye, ko makwancinta ana kiranta acanthosis nigricans.
➟ Yana da alaƙa da juriya na insulin
➟ Yana iya zama muhimmiyar ma'ana ga sauye-sauye na rayuwa
⠀
🟣 Yadda ake gano PCOS
➟ Bincike ya dogara ne akan haɗuwar kwai marasa daidaituwa, alamun yawan androgens, da/ko bayyanar ovarian polycystic akan duban dan tayi.
➟ Sauran abubuwan da ke haifar da rashin haila ko yawan isrogen ya kamata a cire su
➟ Gwajin jini na iya tantance hormones, aikin thyroid, glucose, da cholesterol
➟ Ultrasound ba koyaushe ake buƙata ba, kuma ƙwayoyin ovarian ba dole ba ne don gano cutar
⠀
🟣 Tallafin Rayuwa
➟ Yin motsa jiki na yau da kullun na iya inganta haɓakar insulin
➟ Zabi daidaitaccen tsarin cin abinci mai cike da kayan lambu, fiber, hatsi gabaɗaya, furotin, da abinci kaɗan da aka sarrafa.
➟ Nufin kula da nauyi mai dorewa idan ya dace
➟ Kyakkyawan bacci da sarrafa damuwa na iya tallafawa lafiyar rayuwa
⠀
🟣 Daidaita lokutan
➟ Haɗin maganin hana haihuwa na hormonal zai iya taimakawa wajen daidaita zubar jini da kare rufin mahaifa
Ana iya amfani da progestogen / progesterone na cyclical a wasu mutanen da ba su da al'ada.
➟ Zaɓin magani ya dogara da alamomi, tarihin likita, da tsare-tsaren ciki
⠀
🟣 Maganin Alamun da ke da alaƙa da Androgen
➟ Maganin Hormonal na iya inganta kuraje da wuce gona da iri
➟ Ana iya amfani da magungunan anti-androgen a cikin zaɓaɓɓun marasa lafiya
➟ Waɗannan magungunan galibi suna buƙatar ingantaccen rigakafin hana haihuwa saboda haɗarin ciki
➟ Magungunan kwalliya kamar rage gashin laser shima yana iya taimakawa
⠀
🟣 Inganta Haɓakar Insulin
Metformin na iya zama taimako ga zaɓaɓɓun mutane, musamman lokacin da juriya na insulin ko prediabetes ke akwai
➟ Hakanan yana iya inganta tsarin sake zagayowar a wasu lokuta
➟ Ba lallai ba ne ga duk wanda ke da PCOS
⠀
🟣 Maganin Haihuwa
➟ Maganin haifar da kwai na iya taimakawa lokacin da ake son ciki
Ana amfani da Letrozole akai-akai azaman shigar da ovulation na farko a cikin mutane da yawa tare da PCOS
➟ Za a iya yin la'akari da sauran magungunan haihuwa idan an buƙata
⠀
🟣 Kulawa na Tsawon Lokaci
➟ A rika duba hawan jini akai-akai
➟ Ya kamata a kula da glucose ko HbA1c bisa hadarin
➟ Cholesterol da triglycerides na iya buƙatar gwaji
➟ Yakamata a sake duba yawan haila da lafiyar jikin mahaifa a kan lokaci
⠀
🟣 Nemi Shawarar Likita Idan
➟Lokaci ba su da ka'ida ko kuma ba su nan
➟ Kuna da kuraje masu matsala ko yawan gashin fuska/jiki
➟ Kuna ƙoƙarin samun ciki ba tare da nasara ba
➟ Kuna lura da duhun fata ko wasu alamun juriya na insulin
➟ Alamun suna shafar ingancin rayuwar ku
⠀
Laifin likita: Wannan bayanin don dalilai na ilimi gabaɗaya ne kawai kuma baya maye gurbin ƙwararrun shawarwarin likita, ganewar asali, ko magani. PCOS ya bambanta daga mutum zuwa mutum, kuma magani ya kamata a keɓance shi da alamun bayyanar cututtuka, burin haihuwa, da haɗarin rayuwa na dogon lokaci.

Wai Mene yasa mafi yawan nono daya yanafin daya girma..?🫶💁👇GIRMAN NONO DAYA YAFI DAYADaga madina islamic medical center ...
13/10/2026

Wai Mene yasa mafi yawan nono daya yanafin daya girma..?🫶💁
👇

GIRMAN NONO DAYA YAFI DAYA

Daga madina islamic medical center

"Ɗan maraina na ɗaya yafi gudan girma."
"Nonona guda yafi gudan girma."

"Gabana baya da girma idan yana kwance sai idan ya miƙe."

Bincike ya nuna cewa mutane maza da mata nada yawan damuwa dangane da yanayin halittar jikinsu, musamman ɓangaren jikin mu da ba'a bayyanawa saboda tsiraici ne . Sabili da al'ada da kunya, mutane najin kunyar su bayyana damuwarsu ga ƴan uwansu dangane da tsiraicinsu da abinda suke gani na halittarsu wanda suke jin kamar ya sha banban da sauran mutane, wanda kuma suke ganin kamar matsala ce ko tawayar halittarsu. Bugu da ƙari, saboda bama tattaunawa tsakanin abokai da 'yan uwa akan tsiraicin mu, kuma bama ganin tsiraicin juna zaiyi wahala mutum yasan cewa mutane da yawa nada irin damuwarsa , cewa bashi kadai bane ko bake kadai bace mai irin wannan damuwar wacce kuma ba lallai bane matsala ce tare daku ba.

Idan muka tattara wadannan bayanan na ƙorafi a sama , zamu ga cewa ƙorafe-ƙorafen mutane akan abinda yake ci musu tuwo a ƙwarya guda 3 ne kamar haka:

1. Ɗan maraina ɗaya yafi gudan girma
2. Nono ɗaya yafi guda girma
3. Zakarin da baya da girma idan yana kwance sai idan ya miƙe

1. Ɗan maraina ɗaya yafi gudan girma:

A yanayin halittar ƴaƴan maraina dama can ɗaya yafi guda girma ga mafi yawancin mutane . Mafi akasari ƙwallon maraina na dama yafi na haggu girma da kaɗan. Wasu mutanen kuma ƴaƴan maraina nasu na haggu sunfi na dama girma (the asymmetrical nature of testicles). Wannan ba abinda damuwa bane (it's normal). A lura idan maraina s**a saki, na dama ko na haggu yana saukowa ƙasa kaɗan akan gudan wanda yayi sama kaɗan a jakar maraina, wannan saboda nauyin wanda yafi girma ne. Wanda yayi ƙasa kamar a sikeli shine wanda yafi girma. Amma idan akwai ƙululu daka lura dashi a cikin maraina wanda kake ji idan ka taɓa ko wani curin nama , ko kuwa daga baya ne ka lura cewa ɗan marainanka guda yana ciwo ko yana ta ƙara girma fiye da gudan , ko ya shanye, ko ya canza siga ba kamar gudan ba, ko kumburi , to shine ya kamata ka damu , wato kaje asibiti da wuri ko wata cibiyar lafiya domin bincike da neman magani. Bincika lafiyar maraina da kanka akai-akai zai taimaka maka domin sanin lafiyarsu da gujewa cutar ciwon daji ko wani ciwo da ka iya shafarsu ba tare da ka lura ba da wuri. Hakan zai baka damar zuwa asibiti ko wata cibiyar lafiya domin magance wata matsala kafin ta girma ko tayi maka illa. A kula da lafiyar maraina kyau, sune masana'antar maniyyin namiji domin samun haihuwa, kada a saka wando wanda zai matse su ya cutar dasu ko a dinga yawan zauna su, musamman idan suna da girma.

2. Nono ɗaya yafi guda girma:

Kamar dai yanda maza s**a damu akan lamarin maraina, basa so ace daya yafi guda girma , suma mata ba'a barsu baya ba wajen irin wannan damuwa ta rashin sani akan yanayin nonuwa, wato tsoron ko matsala ce cewa nono ɗaya yafi gudan girma. A yanayin halitta , mafi yawancin mata nonansu guda yafi ɗayan girma ( the asymmetrical nature of breasts) koda kau kaɗan ne ta yanda ba'a iya lura sosai . Nono ɗaya zai iya fin guda girma ko cikowa, ko yanayin zamansa a ƙirjin mace yasha banban da gudan.

Wannan abune game gari kuma ba abinda damuwa ba. Amma idan ya kasance kina ganin ɗaya daga cikin waɗannan alamomin to kada kiyi wasa, ki garzaya zuwa asibiti domin gano matsalar da magance ta.

Alamomin sune: Canjin girman nono or "shape" wanda kika gani baƙo, jin ƙululu ko wuri mai tauri cikin nono fiye da sauran wurare , canjin yanayin fatar nono ko lotsawar nono, kalar ja ga fatar nono, ko ƙuraje akan fatar nono ko kusa da kan nonon, ko shigewar kan nono ciki, ko canzawar wajen zaman kan nono ko canzawar sigarsa, fitar wani ruwa daga nono ba tare da an matsa ba, jin ciwo/zafi ga nono ko hammata a koda yaushe, kumburi ga hammata da sauransu. Bugu da ƙari, akwai fitar ruwa daga nono wanda baya da nasaba da ciwon daji (kansa) , juna-biyu ko shayarwar mace.
Abin lura anan shine: Mama na canzawa lokacin juna-biyu ko shayarwa, ko lokacin al'ada (haila) da yaye , don kada canjin yanayin mama yasa ki jin tsoro. A lokacin juna biyu ko shayarwa, misali, akwai jin ɗan ciwo akan nonuwa, ƙarin girman mama, komawar fatar dake zagaye da kan nono launin baƙa, da kuma samuwar ruwan nono. A lokacin yaye yaro ma , nonuwa na ciwo na wani ɗan lokaci.

Don haka, yana da kyau sosai mace mai aure, budurwa ko zawara ta lura da yanda yanayin mamanta yake da kuma yanda take jinsa don gudun matsalolin lafiya da ka iya shafarsa kamar sankarar mama/kansar nono (breast cancer) ko wani ciwo na daban. Sa'annan a kiyayi shafa magunguna ga mama, musamman magungunan kemical (chemicals) na turawa wanda zamani yazo dasu domin karin girman mama, ko tsaida su tsaye. Suna da hadari ga lafiya. Bugu da ƙari, mace ya kamata ta dinga duba lafiyar mamanta da kanta akai-akai, hakan zaifi sauƙi idan kinje yin wanka a lokacinda jikinki keda santsin ruwa da sabulu , ki dinga laluba mamanki biyu da yatsu domin neman jin ko akwai wani canji a cikin su, ciwo, tauri ko ƙululu da yasha banban da gudan mamanki. Wannan zai taimaka sosai domin ankara da ƙululun ciwon daji (cancerous tumour) da wuri ko wani ƙaululu wanda bana ciwon daji ba (benign/non-cancerous tumour) domin magance matsalar.

3. Zakarin da baya da girma idan yana kwance sai idan yana miƙe:

Wannan ƙorafi ne na uku da muka fi samu daga wajen mutane. Ance rashin sani yafi dare duhu inji masu iya magana; wannan zance haka yake. Rashin sani ne yasa zaka ga mutane na tunanin wai matsala ce cewa zakarinsu baya da girma idan yana kwance (flaccid state) , wai sai ka ga har neman magani suke yi, wai ataimaka masu da magani, amma kuma idan ya miƙe (in erect state) yana da girma da tsayi sosai. Wannan yanayin halitta ne ba matsala bace Malam. To minene abin damuwa tunda idan ya miƙe yana fitowa da wadatarsa? Masana sun kasa maza gida biyu, a yanayin halittar alƙalummansu , wato (1) SHOWERS da (2) GROWERS a yaren turanci. (1) SHOWERS sune maza wanda gabansu yana da girma a lokacinda yake kwance (flaccid state) amma idan ya mike (erect state) baya wuce girmansa na kwance ko baya ƙara girma sosai. (2) GROWERS kuma a gudan ɓangaren, sune wanda zakarinsu baya da girma idan yana kwance (flaccid state) , wani lokacin kamar na yara idan bai tashi ba, amma idan gabansu ya mike (erect state) yana ƙara girma sosai, tsayi da kaurinsa. Wadannan bayanai na nuna cewa SHOWER zakari ne babba a kwance amma baya ƙara girma yanda ake tsammani idan ya mike, shi kuwa GROWER karami ne a kwance amma da zaran ya miƙe zaya bada mamaki dangane da girman da yayi daga ƙaranta, wato tamkar yana shigewa gareji ne kuma ya fito da girma idan ya tashi.

Wai Mene yasa mafi yawan nono daya yanafin daya girma..?🫶💁👇GIRMAN NONO DAYA YAFI DAYADaga madina islamic medical center ...
13/10/2026

Wai Mene yasa mafi yawan nono daya yanafin daya girma..?🫶💁
👇

GIRMAN NONO DAYA YAFI DAYA

Daga madina islamic medical center

"Ɗan maraina na ɗaya yafi gudan girma."
"Nonona guda yafi gudan girma."

"Gabana baya da girma idan yana kwance sai idan ya miƙe."

Bincike ya nuna cewa mutane maza da mata nada yawan damuwa dangane da yanayin halittar jikinsu, musamman ɓangaren jikin mu da ba'a bayyanawa saboda tsiraici ne . Sabili da al'ada da kunya, mutane najin kunyar su bayyana damuwarsu ga ƴan uwansu dangane da tsiraicinsu da abinda suke gani na halittarsu wanda suke jin kamar ya sha banban da sauran mutane, wanda kuma suke ganin kamar matsala ce ko tawayar halittarsu. Bugu da ƙari, saboda bama tattaunawa tsakanin abokai da 'yan uwa akan tsiraicin mu, kuma bama ganin tsiraicin juna zaiyi wahala mutum yasan cewa mutane da yawa nada irin damuwarsa , cewa bashi kadai bane ko bake kadai bace mai irin wannan damuwar wacce kuma ba lallai bane matsala ce tare daku ba.

Idan muka tattara wadannan bayanan na ƙorafi a sama , zamu ga cewa ƙorafe-ƙorafen mutane akan abinda yake ci musu tuwo a ƙwarya guda 3 ne kamar haka:

1. Ɗan maraina ɗaya yafi gudan girma
2. Nono ɗaya yafi guda girma
3. Zakarin da baya da girma idan yana kwance sai idan ya miƙe.

Yin watsi da alamun da alamun PID (Cutar Kumburi na Pelvic) na iya haifar da mummunar haɗari na kiwon lafiya, lalata laf...
12/10/2026

Yin watsi da alamun da alamun PID (Cutar Kumburi na Pelvic) na iya haifar da mummunar haɗari na kiwon lafiya, lalata lafiyar ku da haihuwa.

🚨 Daga Ciwon Haihu Mai Dagewa Yana Rinjaye Rayuwar Ku Zuwa Jinin Al'ada Ba Ka'ida Ba Yana haifar da hargitsi, radadin fitsari da saduwa da juna yana kwace miki farin ciki da fitar da ba a saba gani ba yana haifar da inuwar kwarin gwiwa.

A zahiri, tasirin PID da STI bai tsaya nan ba.

Idan ba a kula da su ba, PID da STI sunyi shiru suna lalata tsarin haihuwa, yana ƙara haɗarin ciwo mai tsanani kuma zai iya haifar da kalubale na haihuwa.

Sakamakon yin watsi da waɗannan alamun na iya zama mai nisa, yana shafar rayuwar gaba ɗaya.

A halin yanzu, akwai hanyar fita!

Yi bankwana da PID da STIs barazanar shiru tare da Maganin PID!

🌼

Yi oda PID Remedy a yau kuma fara fuskantar ikon canza yanayin waraka ta halitta.

👉👉 Danna maballin 'Order Now' don ganin yadda yake aiki da kuma yin odar naka nan take.

✅ BIYAYYA AKAN SADAWA
✅ 24/7 SAURI AZUMI A KASA

Jin dadin ku ya cancanci kulawa mafi kyau.

Don tuntuɓar juna, tambayoyi da ƙarin bayani - kira ko tattaunawa da ƙungiyar tallafin mu akan 07040700701

Abu daya dole ne a kashe namiji 😫🙈🤣
12/10/2026

Abu daya dole ne a kashe namiji 😫🙈🤣

12/10/2026

Ba abinda matar ka tafiso sama da ka rungume ta kace Ina sonki matata fiye da ka tura Mata 100k

ina mata masu manyan kirji ,,maman su sun masu nauyi ko suna rinjayar su suna son su ragu su koma yan cas cas to ga naku...
11/10/2026

ina mata masu manyan kirji ,,maman su sun masu nauyi ko suna rinjayar su suna son su ragu su koma yan cas cas to ga naku

whatsp ko kira 👇
07040700701

original maganin rage girman nono kenan

🚨 SHIN KA TAƁA LURA DA FATARKA TANA BUSHEWA SOSAI, TANA TAURI, KUMA TANA ƊIGAR DA ƘANANAN ƘURAR FATA KAMAR ƘWARƘWATAR KI...
11/10/2026

🚨 SHIN KA TAƁA LURA DA FATARKA TANA BUSHEWA SOSAI, TANA TAURI, KUMA TANA ƊIGAR DA ƘANANAN ƘURAR FATA KAMAR ƘWARƘWATAR KIFI?

Ana kiran wannan yanayin da suna ICHTHYOSIS (IKTIYOSIS). ❗️

Wata irin matsalar fata ce da ke sa fata ta bushe sosai, ta yi kauri, sannan ta fara yin ɓawo-ɓawo kamar ƙwarƙwatar kifi.

🩺🩺 1. MENENE ICHTHYOSIS?
Ichthyosis rukuni ne na cututtukan fata da ke hana fatar jiki zubar da tsoffin ƙwayoyin fata yadda ya kamata. Saboda haka, tsohuwar fata tana taruwa a saman fata, tana haifar da bushewa, kauri da kuma ɓawo-ɓawo.
Wannan yanayin na iya bayyana a ƙafafu, hannuwa, ciki, baya da sauran sassan jiki.

⚠️ 2. ME KE HAIFAR DA ICHTHYOSIS?
Akwai manyan abubuwan da za su iya haddasa wannan matsala:
🔹 Gado daga iyaye: Wasu nau'o'in Ichthyosis ana gadonsu ta hanyar kwayoyin halitta daga iyaye zuwa 'ya'yansu.
🔹 Rashin danshin fata: Idan fata ta rasa danshinta sosai, tana iya zama busasshiya, ta yi kauri kuma ta fara tsagewa.
🔹 Wasu cututtuka: Wasu nau'o'in Ichthyosis na iya bayyana tare da wasu cututtuka ko kuma sakamakon wasu matsalolin lafiya da mutum ya samu daga baya.
🔹 Wasu magunguna: A wasu lokuta, wasu magunguna na iya haddasa ko ƙara tsananta bushewar fata.
📌 Yana da muhimmanci a sani cewa ba duk bushewar fata ba ce Ichthyosis, kuma ba lallai ne rashin shan ruwa ne ya jawo ta ba.

🩺 3. MENENE ALAMOMIN ICHTHYOSIS?
Ga wasu alamomin da mutum zai iya gani:
✅ Fata tana bushewa fiye da yadda aka saba.
✅ Fata tana yin ɓawo-ɓawo kamar ƙwarƙwatar kifi.
✅ Fata tana yin kauri ko ta yi tauri.
✅ Fata tana iya tsagewa, musamman a tafin ƙafa da tafin hannu.
✅ Ana iya jin kaikayi ko rashin jin daɗi.
✅ Alamomin na iya ƙaruwa lokacin sanyi ko lokacin da iska ba ta da danshi sosai.
⚠️ A wasu mutane, alamomin suna farawa tun lokacin haihuwa ko ƙuruciya, yayin da wasu kuma suke bayyana a lokacin girma.

💊 4. TA YAYA AKE MAGANCE ICHTHYOSIS?
Ko da yake wasu nau'o'in Ichthyosis ba su da maganin da ke kawar da su gaba ɗaya, akwai hanyoyin da za su taimaka wajen rage alamominsu da kuma sa fata ta samu sauƙi.
Ga hanyoyin kula da fata:
🔹 1. Amfani da man shafawa mai riƙe danshin fata: Ana iya amfani da moisturizers masu kauri, kamar petroleum jelly, domin rage bushewar fata da taimakawa wajen riƙe danshi.
🔹 2. Yin wanka da ruwan ɗumi: Ka guji ruwan zafi sosai domin yana iya ƙara bushewar fata. Kada ka daɗe a cikin ruwan zafi.
🔹 3. Amfani da man shafawa mai laushin fata: Likita na iya ba da shawarar man shafawa mai sinadarin urea ko lactic acid, gwargwadon nau'in Ichthyosis da yanayin fatar mutum.
🔹 4. Guje wa sabulun da ke busar da fata: Ka yi amfani da sabulu mai laushi, mara ƙamshi mai ƙarfi, domin rage yiwuwar ƙarin bushewar fata.

🔹 5. Neman shawarar likitan fata: Idan matsalar ta yi tsanani, likita na iya rubuta wasu magunguna na musamman. A wasu lokuta, ana amfani da magungunan retinoids ƙarƙashin kulawar likita.
⚠️ Kada ka yi amfani da magungunan cire matacciyar fata masu ƙarfi ba tare da shawarar likita ba, musamman idan fata tana tsagewa ko tana da rauni.

🚨 5. YAUSHE YA KAMATA KA GA LIKITA?
Ka nemi ganin likita idan:
❗️ Bushewar fata ta yi tsanani ko tana ci gaba da ƙaruwa.
❗️ Fatar tana tsagewa har tana zubar da jini.
❗️ Akwai ja, kumburi, zafi ko alamar kamuwa da cuta.
❗️ Matsalar ta fara bayyana kwatsam ba tare da sanin dalili ba.
❗️ Jariri ya kasance da fata mai tsananin bushewa ko tauri tun lokacin haihuwa.

Leucorrhea, wanda aka fi sani da fitar farin ruwa. Yana kwatanta jikin mace na haifuwa, mahimman alamun alamun da za a l...
11/10/2026

Leucorrhea, wanda aka fi sani da fitar farin ruwa. Yana kwatanta jikin mace na haifuwa, mahimman alamun alamun da za a lura da su-kamar zubar da ruwa mai yawa ko itching-da dalilai na yau da kullum kamar rashin daidaituwa na hormonal da cututtuka. Fahimtar nau'ikan fitarwa daban-daban da zaɓuɓɓukan magani da ake da su, daga tsafta zuwa shawarwarin ƙwararrun likita, yana da mahimmanci ga lafiyar haihuwa.

masu Bukatar maganin dagaske ku Tuntube kai tsaye ta wannan number 07040700701 & 08081117050

Address

Nasarawa State Close To Abuja City
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Amana Islamic Medicine Store posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share