Gaya Emirate News

Gaya Emirate News Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Gaya Emirate News, Kano.

02/11/2026

Masarautar Gaya ta Dakatar da Dagacin Shagogo

📽️ Gaya Emirate News
02/11/2026.

02/11/2026
02/11/2026

Kaitsaye daga Masarautar Gaya yayin Ziyar da Sarkin Dambam yakawo Masarautar Gaya yayin Zaman Fadancin yau Litinin

Allah Ya Karbi Ibada Mai Girma Sarkin Kudun Gaya.
02/11/2026

Allah Ya Karbi Ibada Mai Girma Sarkin Kudun Gaya.

Yau Lahadi 01/11/2026 Ma Mai Girma Iyan Ya Sahale da Nada Hakimansa don taimak**asa Wajen Gudanar da Aikinsa Sabo da Ciy...
01/11/2026

Yau Lahadi 01/11/2026 Ma Mai Girma Iyan Ya Sahale da Nada Hakimansa don taimak**asa Wajen Gudanar da Aikinsa Sabo da Ciyar da Masarautarsa Gaba tare da inganta Masarautar Gaya Inda yanada mutum 17
1, Balarabe Bello Madakin iya
2, Auwalu Malami Walin iya
3, Aminu yakubu santurakin iya
4, Abba yakubu Dankaden iya
5, Tijjani Magajin Garin iya
6, Sunusi Dan Majen iya
7, Dr Ibrahim Fanda Barden iya
8, Buhari Ciroman iya
9, Abubakar Umar Dan Galadiman iya
10, Hamza panda Jarman iya
11, Aminu Abubakar Maji Dadin Iya
12, Alkasim Mashagur Matawallen Iya
13, Sunusi faruku Dan Buran
iya
14, Dahiru Isyaku Falakin Iya
15, Ahmad Faisal Chigarin Iya
16, Amir Chaptu Dan Darman iya
17, Nasiru yargi Garkuwan Iyan

Wadanan Sune Wanda Aka tabbatar masu da Nadin Nasu
Yayin Bikin Nadin yasamu halartar manyan Baki daga Masarautar Gaya Inda
Mai Girma Galadiman Gaya
Mai Girma Bauran Gaya
Mai Girma Dan Galadiman Gaya
Mai Girma Sarkin tsaftar Gaya
Mai Girma Zannan Gaya
Mai Girma Dagacin Gaya
Mai Girma Sectary Hakimin Gaya wakin Hakimin Gaya
Mai Girma Shatiman Gaya
Ta dai Sauransu tare da wasu daga cikin Jami,an Gwamnati Dama Sauransu

Daga karshe Anyi Adduar Allah Ubangiji Yak**a tare da Jan hankali kan Sauran Ma,amula Acikin Alumma ta yau da Gobe.

Gaya Emirate News
01/11/2026.

01/11/2026

Kaiyasa Daga Fadar Mai Girma Iyan Gaya
Yayin Nadin Hakimansa Inda yanada mutum 17

Bisa Umarnin Mai Martaba sarkin Gaya Alh. Dr. Aliyu Ibrahim Shugaban kwamitin Gunduma na Masarautar Gaya Alh. Garba Abdu...
31/10/2026

Bisa Umarnin Mai Martaba sarkin Gaya Alh. Dr. Aliyu Ibrahim Shugaban kwamitin Gunduma na Masarautar Gaya Alh. Garba Abdulkadir tare da "Yan Kwamitin shi, Sun Jagoranci Rakiyar Sadaukin Gaya Alh. Dr. Sani Musa Maimakawa a Matsayin Hakimin Gundumar ta Maimakawa Inda Al'ummar Garin s**ai Cikar Kwari wajen Tarɓarsa cike da nuna farin cikinsu.

Taron ya samu Halartar Manyan Baƙi daga Sassa daban-daban ciki Harda Masu Girma Hakiman Masarautar Gaya, da kuma Jami'an Gwamnati.

Allah ya k**a, Ameen Thumma Ameen.

Gaya Emirate News
31/10/2026.

Mai Martaba sarkin Gaya Alh. Dr. Aliyu Ibrahim ya Tabbatar da ɗaga darajar Sarautar Sarkin Kademi Digacin zuwa Sarautar ...
30/10/2026

Mai Martaba sarkin Gaya Alh. Dr. Aliyu Ibrahim ya Tabbatar da ɗaga darajar Sarautar Sarkin Kademi Digacin zuwa Sarautar Sarkin Kademi Hakimin Gundumar Kademi.

Jim kadan bayan naɗin Mai Martaba sarki yayi masa Allah ya k**a,tare da Jan Hankalinsa wajen ci gaba da Haɗa kan Al'ummarsa da kuma wanzar da zaman lafiya.

Daga Bisan Bisa Umarnin Mai Martaba sarkin Gaya Alh. Dr. Aliyu Ibrahim Shugaban kwamitin Gunduma na Masarautar Alh. Garba Abdulkadir tare da "Yan kwamitin,Sun Jagoranci Rakiyar Sabon Hakimin na Gundumar Kademi Alh. Sabo, Inda daga bisani s**a Jagoranci Rakiyar Ɗan Buran Gaya Alh. Alu A. Alu a matsayin Sabon Hakimin Gundumar Tsangaya.

Har ila yau"yan kwamitin ƙarƙashin Jagorancin Shugaban kwamitin Alh. Garba Abdulkadir s**ai Rakiyar Falakin Gaya Alh. Haruna Tahir Hungu a Matsayin sabon Hakimin Gundumar Hungu, wanda ya samu Halartar Shugaban Ƙaramar hukumar Albasu Alh. Garba Hungu.

Hakiman Masarautar da dama sun Halarci Taron.

Anyi Taro Lafiya,kuma An Tashi Lafiya.

Allah ya k**a. Ameen Thumma Ameen.

Gaya Emirate News
30/10/2026

30/10/2026

Yayin Dawowar Mai Martaba Sarkin Gaya Daga masallacin Jumma'a

📽️ Gaya Emirate News
30/10/2026.

30/10/2026

Kaiyasa yayin Nadin Hakimin Gundumar Kademi

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gaya Emirate News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share