Daruthaqafa Herbs Ng

Daruthaqafa Herbs Ng ๐ŸŒฟ **DARUTHAQAFA HERBS GLOBAL SERVICES LIMITED*

Manufarmu ita ce samar da kayayyaki masu inganci, yaษ—a ilimi da gina amincewa tsakaninmu da abokan cinikinmu.

Domin Kira ko Whatsapp
๐Ÿ“ž 08103373096
09131122266
08051752198

DARASI NA 1: MENENE LAFIYA?Lafiya Ba Rashin Ciwo Kawai Ba Ce!๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป
04/11/2026

DARASI NA 1: MENENE LAFIYA?

Lafiya Ba Rashin Ciwo Kawai Ba Ce!
๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป

03/11/2026

31/10/2026

SIHIRIโ€Žโ€ŽDa farko dai shi Sihiri wani kulle-kulle ne da Aljanu suke koyar da mutum ta hanyar amfani da shi wajen cutar da...
25/10/2026

SIHIRI
โ€Ž
โ€ŽDa farko dai shi Sihiri wani kulle-kulle ne da Aljanu suke koyar da mutum ta hanyar amfani da shi wajen cutar da ษ—an Adam mai k**a da namiji yaro ko babba, ta hanyar turawa ko bisnawa ko kaษ—a furuci ko tofi ko sawa a abinci ta hanyar amfani da shi wajen cutarwa wajen raba mata da miji ko raba mutum da mutum cikin Aljanu, da sanya cututtuka Mara sa jin maganai ayi ta wahala har a gaji Allah ya sauwake. Wannan shi ne maโ€™anar Sihiri a takaice. Sihiri ya kasu kasha daban-daban:
โ€Ž
โ€Ž1. Akwai Sihiri na ido wato maita kenan: Shi ne wanda idan mutum ya maka mummunan kallo sai wani mummunan abu ya faru da kai.
โ€Ž2. Akwai Sihiri na Kambun Baka: wato mugun fata, ko mugun furuci kenan.
โ€Ž3. Akwai Sihiri na kulle-kulle ko na (Tofi).

24/10/2026

Domin kira ko sako
08103373096
09131122266
Daruthaqafa Herbs Ng

21/10/2026

Domin Kira ko Whatsapp
08103373096
09131122266
08051752198

Daruthaqafa Herbs Ng

18/10/2026

Tsaftar Ido Ko Rigakafi Ga Matsalar Ido Kada Ku Manta Iya Number da muka daura a Profile din mu sune Ake samin Mu

05/10/2026

Hanyar da Ake Cire Aljani jinnul Ashik Namijin Dare

27/09/2026

Daruthaqafa Herbs Ng

26/09/2026

Ka tambayi kanka

Address

No:1 Yusuf Labaran Street Back Of Zuma Barrack's Karfe Town , Suleja
Sule
800211

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Daruthaqafa Herbs Ng posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share