Charity Foundation Dutsin-Ma

Call Directions Website Contact the business

Charity Foundation Dutsin-Ma To serve and assist A humanitarian organisation that helps orphans and poor ones.

CIGABAN DA AKA SAMU AKAN NEMAN TAIMAKON KUDIN AIKIN WANNAN BAIWAR ALLAH DATTIJUWA MAI LALURAR KUMBURIN CIKI.Ya zuwa yau ...
31/10/2026

CIGABAN DA AKA SAMU AKAN NEMAN TAIMAKON KUDIN AIKIN WANNAN BAIWAR ALLAH DATTIJUWA MAI LALURAR KUMBURIN CIKI.

Ya zuwa yau Juma'a 31-10-2026 an samu gudummuwar kudi daga hannun al'umma da s**a kai #123,500 (Naira dubu dari da ashirin da uku d'a dari biyar) dai-dai daga cikin kudin da ake bukata domin biyan kudin AIKI da na MAGANI da na GADO da sauran LALURORI na asibiti.

Ana dai bukatar kudi masu dama domin cimma wannan guri na CETON RAYUWAR wannan baiwar Allah da s**a haura ma #400,000 (Naira dubu dari hudu)

Akan haka ake rokon al'umma da kara taimakawa FISABILILLAHI domin samun nasarar wannan taimako.

Ga wanda Allah Yaba ikon taimakawa sai a sanya taimakon kudi ta wannan asusun banki 3108739634 First Bank of Nigeria (Charity Foundation Dutsin-ma).

Domin karin bayani sai a tuntu6i wadannan lambobin waya 08030928008, 08064685614, 09161185866, 08068321750 ko kuma 08035257414.

Allah Ya bada ikon taimakawa amin.

Charity Foundation Dutsin-ma.

CHARITY FOUNDATION DUTSIN-MA TA MAIDA YAHAYA AHMED MAKARANTA.A jiya wakilan Charity Foundation Dutsin-ma sun je makarant...
29/10/2026

CHARITY FOUNDATION DUTSIN-MA TA MAIDA YAHAYA AHMED MAKARANTA.

A jiya wakilan Charity Foundation Dutsin-ma sun je makarantar Yarima Community Senior Secondary School Dutsin-ma tare da É—alibi mai bukata ta musamman wanda aka kora sakamakon rashin biyan kudin Makaranta domin mayar dashi makaranta tare da biya mashi kudin Makarantar daga gudunmawa da aka samu daga wani member namu #20,000.

An bada #6,000 kudin registration sannan an biya mashi #2,000 kudin CAS, sauran #12,000 kuma, da Iyayen yaron da hukumar makarantar da wakilan Charity Foundation Dutsin-ma duka sun amince a ajiye su a asusun Gidauniyar domin bukatar da zata taso ta karatu anan gaba kadan.

Gidauniyar Charity Foundation Dutsin-ma kuma ta bada littafan karatu da jika ga Yahaya Ahmed domin ci gaba da karatu.

Muna adduar Allah ya saka ma wanda ya bada wannan tallafi da alheri ya saka a mizani Amin.

PRO1

DAN ALLAH A TAIMAKA A CECI RAYUWAR WANNAN BAIWAR ALLAH DATTIJUWA MAI LALURAR KUMBURIN CIKI.Wannan baiwar Allah mai suna ...
29/10/2026

DAN ALLAH A TAIMAKA A CECI RAYUWAR WANNAN BAIWAR ALLAH DATTIJUWA MAI LALURAR KUMBURIN CIKI.

Wannan baiwar Allah mai suna Malam Hadiza Garba kamar yadda muka shaida ma al'umma tana fama da lalurar KUMBURIN CIKI da kuma ZUBAR JINI.

Wannan Gidauniya ta kai ta Asibitin FMC Katsina kuma an yi mata aune-aune inda Likitoci s**a tabbatar da sai an yi mata aiki.

Likitan da zai yi aikin ya tabbatar da kudin aikin zasu kai kimanin NAIRA DUBU DARI BIYU DA HAMSIN ( #250,000) zuwa NAIRA DUBU DARI UKU ( #300,000) banda kudin GADO da na MAGANI da sauran lalurar yau da kullum ta jinya.

Alhamdu lillah, tun daga wancan lokaci zuwa yau ALHAMIS 29-10-2026 an samu gudummuwar kudi daga hannun al'umma da s**a kai DUBU DARI DA GOMA SHA BAKWAI DA DARI BIYAR ( #117,500) dai-dai.

Akan haka ake kara rokon al'umma da su kara taimakawa FISABILILLAHI domin a samu cikon kudin aikin da na magani.

Ga wanda Allah Yaba ikon taimakawa sai a sanya taimakon kudi a wannan asusun banki...:-

Lambar asusu - 3108739634
Sunan asusun - Charity Foundation Dutsin-ma
Banki - First Bank of Nigeria.

Domin karin bayani sai a tuntu6i wadannan lambobin waya :-

0803 092 8008, 0806 468 5614, 0916 118 5866.

Allah Ya bada ikon taimakawa Amin.

CFD
29-10-2026.

Charity Foundation Dutsinma Neman kudin Tiyatar malama Hadiza Garba a asibitin FTHK.1.N50002.N50,0003.N10004.N10005.N500...
23/10/2026

Charity Foundation Dutsinma

Neman kudin Tiyatar malama Hadiza Garba a asibitin FTHK.

1.N5000
2.N50,000
3.N1000
4.N1000
5.N5000
6.N5000
7.N2000
8.N2000
9.N5000
10.N200
11.N2000
12.N30,000
13.N1000
14.N800
15.N1000

Total N111,000

Charity foundation Dutsinma 3108739634
First Bank

Allah shi bada Ikon taimakawa ameeen.

Charity Foundation Dutsinma Neman kudin Tiyatar malama Hadiza Garba a asibitin FTHK.1.N50002.N50,0003.N10004.N10005.N500...
20/10/2026

Charity Foundation Dutsinma

Neman kudin Tiyatar malama Hadiza Garba a asibitin FTHK.

1.N5000
2.N50,000
3.N1000
4.N1000
5.N5000
6.N5000
7.N2000
8.N2000
9.N5000

Total N76,000

Charity foundation Dutsinma 3108739634
First Bank

Allah shi bada Ikon taimakawa ameeen.

Charity Foundation Dutsinma Neman kudin tiyatar malama Hadiza Garba;1.N50002.N50,0003.N1000Total N56,000Charity foundati...
18/10/2026

Charity Foundation Dutsinma

Neman kudin tiyatar malama Hadiza Garba;

1.N5000
2.N50,000
3.N1000

Total N56,000

Charity foundation Dutsinma 3108739634
First Bank

Allah shi bada Ikon taimakawa ameeen.

CIGABA DA NEMAN TAIMAKO FISABILILLAHI DOMIN CETON RAYUWAR WANNAN BAIWAR ALLAH HADIZA GARBA DA ZA A YI MA AIKI.Neman taim...
16/10/2026

CIGABA DA NEMAN TAIMAKO FISABILILLAHI DOMIN CETON RAYUWAR WANNAN BAIWAR ALLAH HADIZA GARBA DA ZA A YI MA AIKI.

Neman taimakon da ake yi ma wannan baiwar Allah da ke fama da rashin lafiya Mai suna Hadiza Garba da Gidauniyar Charity Foundation Dutsin'ma ke jagoranta na cigaba.

Kamar yadda alumma s**a sani a baya ana cikin nemama Hadiza Gudummuwa game da rashin lafiyar da take fama da ita bayan samun bayanai da dama an Kai wannan mata zuwa Asibitoci guda hudu da ciki da wanjen garin nan domin yi mata Gwaje Gwaje na sanin miye cikakken Ciwon da take fama da shi.

Bayan tattara rahoton nin gaba daya an Sanya Rana nan da sati biyu za a yimata aiki idan Allah yasa an samu kudin kamar yadda likitan da zai wannan aiki ya bayyana.

Aikin da za a yiwa wannan baiwar Allah zai chi kimanin naira dubu Dari biyu da hamsin 250,000k sai kudin magani da Kuma kudin Asibitin da zasu ci iya abun da Allah ya tsara.

Dan haka wannan gidauniya ke Kara kira ga Alummar da Allah ya ba Hali ko iKo da a taimaka domin ceto lafiyar wannan mata.

Daga karshen Gidauniyar Charity Foundation Dutsin'ma na Kara Mika sakon Godiya ga alumma bisa goyon baya da hadin Kai tare da shiga cikin hidimomin alumma duk sadda bukatar hakan ta taso Ubangiji Allah shi Saka ma Kowa da alkhairi ya biya mana bukatun mu baki daya ya ba sauran Yan uwan mu lafiya.

BAYANAN ASUSUN DA ZA A CIGABA DA SAKA TAIMAKO👇

Charity foundation Dutsinma 3108739634
First Bank.

Allah shi bada Ikon taimakawa,ameeen🤲

PRO II

CIKAKKEN RAHOTON CIGABA DA NEMAN TAIMAKON GA WANNAN BAIWAR ALLAH HADIZA GARBA. Rahoton Cigaba gaba da Neman taimakon da ...
10/10/2026

CIKAKKEN RAHOTON CIGABA DA NEMAN TAIMAKON GA WANNAN BAIWAR ALLAH HADIZA GARBA.



Rahoton Cigaba gaba da Neman taimakon da ake yi ma wannan baiwar Allah da ke fama da rashin lafiya Mai suna Hadiza Garba da Gidauniyar Charity Foundation Dutsin'ma ke zagoran tar nemama wannan baiwar Allah taimako.

Kamar yadda alumma s**a sani a baya cikin Yan satin Nan ana cikin nemama Hadiza Gudummuwa game da rashin lafiyar da take fama da ita bayan samun bayanai da dama an Kai wannan mata zuwa Asibitoci guda hudu da ciki da wanjen garin nan domin yi mata Gwaje Gwaje na sanin miye cikakken Ciwon da take fama da shi.

Bayan tattara rahoton nin gaba daya an Sanya Rana nan da sati biyu za a yimata aiki idan Allah yasa an samu kudin kamar yadda likitan da zai wannan aiki ya bayyana.

Aikin da za a yiwa wannan baiwar Allah zai chi kimanin naira dubu Dari biyu da hamsin 250,000k sai kudin magani da Kuma kudin Asibitin da zasu ci iya abun da Allah ya tsara.

Dan haka wannan gidauniya ke Kara kira ga Alummar da Allah ya ba Hali ko iKo da a taimaka domin ceto lafiyar wannan mata.

Daga karshen Gidauniyar Charity Foundation Dutsin'ma na Kara Mika sakon Godiya ga alumma bisa goyon baya da hadin Kai tare da shiga cikin hidimomin alumma duk sadda bukatar hakan ta taso Ubangiji Allah shi Saka ma Kowa da alkhairi ya biya mana bukatun mu baki daya ya ba sauran Yan uwan mu lafiya.

BAYANAN ASUSUN DA ZA A CIGABA DA SAKA TAIMAKO👇

Charity foundation Dutsinma 3108739634
First Bank.

Allah shi bada Ikon taimakawa,ameeen🤲

PRO II

TA'AZIYYA!!!Charity foundation Dutsinma tana miƙa saƙon taaziyya ga ɗaukacin alummar musulmi da iyalan Alhaji Sabe Hassa...
30/09/2026

TA'AZIYYA!!!

Charity foundation Dutsinma tana miƙa saƙon taaziyya ga ɗaukacin alummar musulmi da iyalan Alhaji Sabe Hassan Makera wanda ya rasu sanadin rashin lafiya a 27/09/2026.

Marigayi Alhaji Sabe Hassan ya kasance É—aya daga cikin PATRON na Gidauniyar Charity Foundation Dutsinma tsawon shekaru da kafuwar wannan Gidauniya yau shekaru 20 da s**a gabata.

Ya kasance mutumin kirki mai zance É—aya ga taimakon addini, Allah yasa kyawawan halayen ka su kasance sanadin shigar ka Aljanna Amin.

PRO 1

YAU IN SHA ALLAH, ZAMU MAIDA MALAMA HADIZA GARBA ASIBITI. Bayan gudanar da ƙarin gwaje-gwaje har guda 4 da muka kai Mala...
29/09/2026

YAU IN SHA ALLAH, ZAMU MAIDA MALAMA HADIZA GARBA ASIBITI.

Bayan gudanar da ƙarin gwaje-gwaje har guda 4 da muka kai Malama Hadiza Garba a asibitin gwaje-gwaje na Katsina watau SAHEL. Sakamakon bincike duk sun fito wanda suke buƙatar kulawa daga likitan Gynecologist (likita mai kula da cututtukan da s**a shafi Mata)

Wannan dalilin yasa muka yanke shawarar muga Dr. Nsima dake opposite First bank Dutsinma.

Yau in sha Allah, wakilan Charity Foundation Dutsinma zasu kai ta wannan asibiti domin kulawa da ita.

A hoton dake kasa sune takardun gwaje gwajen da aka amso daga Katsina.

Allah ya saka ma duk masu tallafa ma wannan baiwar Allah da alheri, Allah ya bata lafiya amin .

Har yanzu muna cigaba da neman gudunmawa akan wannan baiwar Allah.

Za'a iya sakawa asusun Gidauniya

FIRST BANK
CHARITY FOUNDATION DUTSINMA
3108739634

Allah ya saka da alheri Amin

Address

No. 2, Kankia Bye-Pass/Opp. Dutsin-ma Motors
Dutsin-Ma

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Charity Foundation Dutsin-Ma posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Charity Foundation Dutsin-Ma:

Shortcuts

Share

Nearby health & beauty businesses