JIBHAN NHQ JOS

Directions Contact the business

JIBHAN NHQ JOS JIBWIS HEALTH ASSOCIATION OF NIGERIA (JIBHAN) NHQ JOS

Alhamdulillah wannan shine Mallam Abdullahi Dan Agajin Izala Reshen Dutse Uku Daya daga cikin wadanda Harin Bomb Na Boko...
29/09/2026

Alhamdulillah

wannan shine Mallam Abdullahi Dan Agajin Izala Reshen Dutse Uku
Daya daga cikin wadanda Harin Bomb Na Boko Haram ritsa dasu a masallacin Yan taya Jos shekarun baya.

A yau kwamitin JIBHAN ta Tauki nauyin yi masa aiki a Kano insha Allah

Alhamdulillah James JIBHAN National Invitation to seminar Yobe state 2026
28/09/2026

Alhamdulillah

James JIBHAN National Invitation to seminar Yobe state 2026

the hidden agenda is gradually coming out
27/09/2026

the hidden agenda is gradually coming out

Adeyanju ya zargi Obi da Kwankwaso da yi wa Tinubu aiki a ɓoye

Mai rajin kare haƙƙin bil’adama, Deji Adeyanju, ya zargi ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Peter Obi, da abokin takararsa, Rabiu Kwankwaso, da yin aiki a ɓoye domin amfanin Shugaba Bola Tinubu.

Adeyanju ya bayyana hakan ne a wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na X ranar Asabar.

Ya yi zargin cewa Obi da Kwankwaso na maimaita abin da ya ce sun yi a zaɓen shugaban ƙasa na 2023, inda ya yi kira ga masu zaɓe da kada su sake ba su ƙuri’a.

Ya ce, “Peter Obi da Kwankwaso suna aiki ne domin Tinubu kamar yadda s**a yi a 2023. Kada ku sake ɓata ƙuri’arku a kansu kamar yadda kuka yi a 2023.

“Ƙuri’ar da aka ba su ƙuri’a ce ga Bola Tinubu da APC. Sun san ainihin abin da suke yi.”

Adeyanju ya daɗe yana s**ar Obi, inda yake zarginsa da rashin gaskiya da kuma gazawa wajen gudanar da ayyukan gwamnati.

Rahotanni sun ce Obi ya shigar da ƙarar neman diyya ta Naira biliyan 1.5 kan Adeyanju a babbar kotun jihar Anambra da ke Onitsha a watan Oktoban 2025, bisa zargin ɓata masa suna.

Duk da shigar da ƙarar, Adeyanju ya ci gaba da s**ar tsohon gwamnan jihar Anambra.

26/09/2026
25/09/2026

Alhamdulillah
Thank you NAHCON !!!
JIBHAN Tana Godiya

Address

Jos

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when JIBHAN NHQ JOS posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to JIBHAN NHQ JOS:

Shortcuts

Share