Alkairat Herbal Medicine Concepts

Call Directions Contact the business

Alkairat Herbal  Medicine Concepts WhatsApp number 07057409910

💃INa Uwar Gida?? INa Amarya???Kuzo nabaku wnn shu'umin sirrin💃💃👇   Hmmm ruwan Niíma kenan macen dake shan wannan bata za...
02/11/2026

💃INa Uwar Gida?? INa Amarya???
Kuzo nabaku wnn shu'umin sirrin💃💃👇 Hmmm ruwan Niíma kenan macen dake shan wannan bata zama babu ruwa

Kankana
Dabino
Kanunfari
Madara

Zaki hade ki markade kisha, wannan bayan bayan dadin da zaki sha shima oga zai shiga wannan Alkhairin😄😄

Yadda bana bkin cikin baku sirrikan gyaran jiki, kar kuyi min bakin cikin like yan uwa💃💃💃💃

💬 Idan kina son karin sirrin mata irin wannan kiyi following 👉 Alkairat Herbal Medicine Concepts ki danna mana like sannan ki rubuta “YES” a comment section 👇❤️

Kunga irin wannan hadin ko Amarya ake son maganin gyaran jiki wanke mara wanke infection ko hada mata wanann Zaa samuGan...
01/11/2026

Kunga irin wannan hadin ko Amarya ake son maganin gyaran jiki wanke mara wanke infection ko hada mata wanann Zaa samu

Ganyen gwanda
Albasa
Kanunfari

Zaa wanke a yayyanka a tafasa minti 15 a tace ana shan karamin kofi sau 2 a rana zuwa sati 2

Yadda bana bkin cikin baku sirrikan gyaran jiki, kar kuyi min bakin cikin like yan uwa
💬 Idan kina son karin sirrin mata irin wannan,ki danna mana like sannan ki rubuta “YES” a comment section 💃🔥
Follow Alkairat Herbal Medicine Concepts
📲 Ki yi SHARE domin sauran mata su amfana.

Ina masu fama da matsalolin basur insha Allah kowanne iri ne azo a jarraba wannan hadin indai basur ne zance ya kare,ku ...
01/11/2026

Ina masu fama da matsalolin basur insha Allah kowanne iri ne azo a jarraba wannan hadin indai basur ne zance ya kare,ku turawa sauran yan uwa.

Zaa samu

Sassaken Mangwaro
Tsamiya

Zaa hada a tafasa da ruwa lita 1 haka a tace ana shan rabin kofi sau 1 a rana zuwa kwana 7 insha Allah zaa dace.

Mai Matsalar Ulcer ya zuba zuma aciki

Akwai hadadde 07057409910

KARFIN AZZAKARI NAN TAKE MA' ANA EMERGENCY BAYA DA ILLA. Idan azzakarinka baya da karfi ko kuma yana saurin zubar da ruw...
31/10/2026

KARFIN AZZAKARI NAN TAKE MA' ANA EMERGENCY BAYA DA ILLA.

Idan azzakarinka baya da karfi ko kuma yana saurin zubar da ruwa kuma ya kwanta koko azzakarinka dan karami ne baya isar uwar gida yadda yakamata
Zo nagayamaka abinda zakai amfani dashi amma EMERGENCY ne ana amfani dashi 30mnt kafin kashiga dakin uwar gida wallahi zatace maka Allah karba duk ydda takai ga bukata.

Ina namiji mai raunin gaba?
Ina namiji da baida kuzari?
Ina namijin da azzakarinsa baya tashi sanadiyyar sanyi ko basur ko ISTIMINA'I da yayi masa katutu wanda duk maganin daya sha baya masa komai. to Dan Allah kajaraba wannan Hadin 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

*DAN KAMARU
*NAMININ GORO
*KANINFARI

Ba'a hada su da komai su biyu rak zaka balla ka tauna na rantse da Allah idan matsalar rauni ce an wuce wuri ranar zakayi jima'i kamar sarkin yaki.

Wanann dan kamarun daruruwan shekaru ake amfani dashi tun iyaye da kakanni ba sabon abu bane amma ku sayi sabo ba wanda ya tsufa ba tsoho bai cika aiki ba gaskiya.
Gaskiya idan kuka samu sabo yafi bega aiki nan take kuma zakuga ikon Allah akan wannan iccen mai albarka DAN KAMARU.

ALLAH TA'ALA YASA MUDACE

Gamasu Buqatar Wanda muka hada zaku iya kiranmu akan wannan number chat WhatsApp 07057409919

Da wannan karon ne ake matsin sabon Budurcí ciki da waje a kwana 2Wannan shine KaroAmma a bishiyar Bagaruwa, shine Asali...
31/10/2026

Da wannan karon ne ake matsin sabon Budurcí ciki da waje a kwana 2

Wannan shine Karo

Amma a bishiyar Bagaruwa, shine Asalin wanda idan kina son matsi gam gam mara illa zaki aiki dashi.

Yadda bana bkin cikin baku sirrikan gyaran jiki, kar kuyi min bakin cikin like yan uwa💃💃💃💃

💬 Idan kina son karin sirrin mata irin wannan,ki danna mana like sannan ki rubuta “YES” a comment section 💃🔥 follow Alkairat Herbal Medicine Concepts
📲 Ki yi SHARE domin sauran mata su amfana.

🚨❤️ MATA KUMATSO KUSA! WANNAN DAMAR CE TA MUSAMMAN A GARE KU! 😍🔥Kin taɓa son ki koyi yadda ake gyaran jiki, kula da fata...
28/10/2026

🚨❤️ MATA KUMATSO KUSA! WANNAN DAMAR CE TA MUSAMMAN A GARE KU! 😍🔥

Kin taɓa son ki koyi yadda ake gyaran jiki, kula da fatarki, gyaran jikinki ta ciki da waje ,da kuma iya kayan gyaran na gargajiya amma baki san inda za ki fara ba? 🥹❤️

Ko kina son ki koyi sana’ar da za ki riƙa yi daga gidanki, ki kula da kanki, sannan ki iya mayar da ita hanyar samun kuɗin shiga? 💰😍

To, MACE SAI DA GYARA! 💃❤️

Na shirya muku ONLINE CLASS inda za mu koyi abubuwa masu muhimmanci da za su taimaka muku wajen gyaran jiki da kula da kai ciki da waje. 🥰✨

📌 KADAN DAGAABUBUWAN DA ZA A KOYAR SUN HADA DA:
🌸 Gyaran jikin amare
🌸 Dilka
🌸 Sabulu
🌸 Body polish
🌸 Sabaya
🌸 Body glow oil
🌸 Kazar amare
🌸 Tsumi
🌸 Da sauran abubuwa da sirrika masu muhimmanci! wanda sai wanda yashiga class zai sani

Wannan damar ce ga:
❤️ Masu son koyon sana’a daga gida.
❤️ Masu son kula da jikinsu da fatarsu.
❤️ Masu son daga kima darajarsu da martabarsu wajen mazajensu
❤️ Masu son ƙara hanyoyin samun kuɗin shiga.

Follow Alkairat Herbal Medicine Concepts
💃 Mace sai da gyara — ki kula da kanki, ki ƙara kima! ❤️✨

kuzo muhada wannan maganin sanyin me matukar Amfani Ajiki yai maki maganin sanyi kuma ya kara miki ni'ima kunsan koda ya...
28/10/2026

kuzo muhada wannan maganin sanyin me matukar Amfani Ajiki yai maki maganin sanyi kuma ya kara miki ni'ima

kunsan koda yaushe burina inga kuna hada magani da kanku💃💃💃👇👇

Daddoya
Tafarnuwa
Saiwar kankana
Kanunfari

Bayan kin wanke zaki tasa gaba dayansu kiringa shan kofi daya dasafe daya daddare

Alkairat Herbal Medicine Concepts

MAGANIN CIWON SANYIN MARA DA DATTIN MARA.  Ana hada waɗan nan magunguna guri guda domin magance matsalar datti a mara ko...
26/10/2026

MAGANIN CIWON SANYIN MARA DA DATTIN MARA.

Ana hada waɗan nan magunguna guri guda domin magance matsalar datti a mara ko sanyi a mara ko ciwon mara da duk wata matsala data shafi mara mace ko namiji(amma banda mace mai ciki)!

ABINDA ZAA NEMA

Dangwalamin like sannan Kuduba Domin ganin yadda ake hada Maganin 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

1. Kurkum(Tumeric)
2. Kaninfari (clove)
3. Citta(Ginger)
4. Tafarnuwa (Garlic)

YADDA ZAA HADA.

Kowanne magani da muka ambata a sama zaa samu danyen sa ne, ma'ana wanda bai bushe ba,sai samu jarkar Faro a bare tafarnuwa a zuba a ciki haka nan suma sauran kurkum da citta a bare bawon dake bayan su sai a yayyan kasu a zuba a cikin jarkar a kawo kanin fari a zuba sai a cika jarkar da ruwa.

A barshi zuwa kwana 3 sai a sha kofi daya kullum,idan ya kare sa a hada wani,ana so mutum yayi kamar sau 2 ko 3.

Alkairat Herbal Medicine Concepts

Wannan hadin ina matan da suke son ciko da ko ina na jikin su gaba da baya mara illa wannan zaku hadaHulba Ridi ShammarK...
25/10/2026

Wannan hadin ina matan da suke son ciko da ko ina na jikin su gaba da baya mara illa wannan zaku hada

Hulba
Ridi
Shammar
Kanunfari

Zaa gyara a soya sama sama banda kanunfari da shammar a dake su duka ana zuba garin a dama chokali 3 asha sau 2 a rana kwana e0

Akwai hadade 07057409910

Yadda bana bkin cikin baku sirrikan gyaran jiki, kar kuyi min bakin cikin like yan uwa💃💃💃💃

💬 Idan kina son karin sirrin mata irin wannan,ki danna mana like sannan ki rubuta “YES” a comment section 💃🔥 follow Alkairat Herbal Medicine Concepts
📲 Ki yi SHARE domin sauran mata su amfana.

HAJJAJU DAKATA ❌❌ Shin kina fama da lalacewa da kuma yamutsewar N*N*? Kuma kina son kiyi gyara meh inganci da guarantee ...
24/10/2026

HAJJAJU DAKATA ❌❌

Shin kina fama da lalacewa da kuma yamutsewar N*N*? Kuma kina son kiyi gyara meh inganci da guarantee marar side effects?? Toh wannan naki neh Hajjaju!!
Tasted and Trusted 😁

Wani abun ma sae kin gwada 💃💃

Zaki samu

Shammar
Hulba

Zaki garin su kina sha da nono ko madara chokali 2 safe 2 dare zuwa wata 1 yayi Insha Allah.

Alkairat Herbal Medicine Concepts

Address

Kaduna South
Kaduna

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2349035222265

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alkairat Herbal Medicine Concepts posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Alkairat Herbal Medicine Concepts:

Shortcuts

Share

Nearby health & beauty businesses