Dietitians Role in Preventing Diseases

Call Directions Contact the business

Dietitians Role in Preventing Diseases If u have Questions u can Ask

16/09/2026
16/09/2026

We are Now Yan Gote

B+ is Our Blood
23/07/2026

B+ is Our Blood

NUTRITION AND DIETETICS COURSENutrition and Dietetics fanni ne na ilimi da ƙwarewa da ke nazarin abinci, sinadaransa, ya...
14/07/2026

NUTRITION AND DIETETICS COURSE

Nutrition and Dietetics fanni ne na ilimi da ƙwarewa da ke nazarin abinci, sinadaransa, yadda jiki ke narkar da su, da tasirin su ga lafiya, girma, da kariya daga cututtuka.

Ba kawai batun “abinci” ba ne, illa kimiyya da ta haɗa fannoni da dama

MA’ANAR NUTRITION
Nutrition na nufin:
Nazarin sinadaran dake cikin abinci da yadda jiki ke amfani da su domin samar da kuzari, gina jiki, da kare jiki daga cututtuka.

MA’ANAR DIETETICS
Dietetics na nufin:
Aiwatar da ilimin nutrition a zahiri, wato tsara abinci na musamman ga mutane bisa ga shekarunsu, halin lafiyarsu, da buƙatun jikinsu.

MISALI:
Tsara Abinci ga masu diabetes, Hypertension, URIC Acid, Hepatitis, kidney disease dasauransu

ME YASA NUTRITION AND DIETETICS KE DA MUHIMMANCI?

NUTRITION AND DIETETICS COURSE

Wannan fanni yana taka muhimmiyar rawa wajen:
1. Kare cututtuka kafin su bayyana
2. Sarrafa cututtuka na zamani (diabetes, hypertension, obesity)
3. Taimaka wa marasa lafiya warkewa cikin sauri
4. Inganta lafiyar al’umma gaba ɗaya

Ilimin NUTRITION
ginshiƙi ne na lafiya

Diabetes: Causes, Symptoms, Diagnosis, Treatment & Prevention
29/06/2026

Diabetes: Causes, Symptoms, Diagnosis, Treatment & Prevention

🥗 Nutritionist, Dietitian, student, or healthy food lover?Don't scroll past without showing yourself some love! ❤️Drop a...
22/06/2026

🥗 Nutritionist, Dietitian, student, or healthy food lover?

Don't scroll past without showing yourself some love! ❤️

Drop a ❤️ if you're proud to be part of the healthy living community.

Bari muga masu hankali 1- First class Degree a Medicine 2- Jarin Naira Milyan Dari Uku 3- Albashin Naira Dubu Dari Biyar...
18/06/2026

Bari muga masu hankali

1- First class Degree a Medicine
2- Jarin Naira Milyan Dari Uku
3- Albashin Naira Dubu Dari Biyar duk wata.

Address

Sani Mainagge, Gwale, Kano
Kano

Telephone

+2348036403717

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dietitians Role in Preventing Diseases posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Dietitians Role in Preventing Diseases:

Shortcuts

Share