Manbie Dental Clinic

Call Directions Website

Manbie Dental Clinic Manbie Dental Clinic (MDC)
Quality dental care for all ages 🦷
📍 Kwanar Dangora, Tudun Wada Rd, Kano
✨ Your Smile, Our Priority!

Manbie Dental Clinic
20/09/2026

Manbie Dental Clinic

A new chapter is coming… ✨Daga watan October 2026 zuwa karshen shekara, Manbie Dental Clinic zai fara wani babban gyara ...
10/09/2026

A new chapter is coming… ✨

Daga watan October 2026 zuwa karshen shekara, Manbie Dental Clinic zai fara wani babban gyara na musamman domin kara inganta yanayin asibitin da samar da kyakkyawan wurin kula da lafiyar baki.

Wannan ba gyara kawai bane, wani mataki ne na mayar da MDC zuwa modern dental clinic mai kyau, tsari da kuma yanayin da zai baiwa marasa lafiya cikakkiyar kwarewa.

Mun gode da goyon bayan ku. Ku kasance tare da mu, akwai abubuwan mamaki masu zuwa. 🦷

Manbie Dental Clinic — Your Smile, Our Priority

👅 HAIRY TONGUE – KA SAN WANI CANJI A HARSHENKAHairy Tongue wani yanayi ne da ke faruwa idan ƙananan ƙwayoyin da ke saman...
02/09/2026

👅 HAIRY TONGUE – KA SAN WANI CANJI A HARSHENKA

Hairy Tongue wani yanayi ne da ke faruwa idan ƙananan ƙwayoyin da ke saman harshe s**a yi tsawo fiye da yadda ya k**ata, wanda hakan kan sa tarkacen abinci, ƙwayoyin cuta da launi su taru a saman harshen, yana haifar da sauyin k**anni da wani lokaci wari ko ɗanɗano mara daɗi a baki.

Wannan matsala tana iya faruwa sak**akon rashin tsaftar harshe, wasu halaye k**ar shan taba, yawan amfani da abubuwan da ke canza launin baki ko wasu sauye-sauye a yanayin ƙwayoyin bakin.

Kulawa da lafiyar baki yana da muhimmanci. Ka rika tsaftace harshenka a hankali, ka kula da tsaftar baki, kuma idan ka lura da wani canji da bai gushe ba, ka nemi shawarar ƙwararren likitan hakori.

Manbie Dental Clinic
Your Smile, our priority 😄

Tongue Tie a Jarirai: Matsala Ce da Ake Iya MagancewaWasu jarirai kan fuskanci matsalar Tongue Tie (ƙullewar harshen jar...
01/09/2026

Tongue Tie a Jarirai: Matsala Ce da Ake Iya Magancewa

Wasu jarirai kan fuskanci matsalar Tongue Tie (ƙullewar harshen jariri) wadda ke iya shafar yadda jariri yake tsotsa nono, samun abinci yadda ya k**ata, ko kuma daga baya ta iya shafar furucin wasu yara.

Alamomin da za a kula da su:
• Jariri yana wahalar k**a nono
• Yana yawan sakin nono yayin shayarwa
• Shayarwa tana jawo ciwo ga uwa
• Rashin ƙara nauyi yadda ya k**ata

Kada a yi watsi da alamomin, ganowa da wuri na taimakawa wajen samun mafita cikin sauƙi.

A Manbie Dental Clinic muna ba da kulawar baki tare da shawarwarin da s**a dace domin lafiyar jarirai da yara.

Your Smile, Our Priority 💙

Your Smile, Our Priority.😁🦷👍Take care of your smile today, because confidence begins with a healthy smile.Choose quality...
21/08/2026

Your Smile, Our Priority.😁🦷👍

Take care of your smile today, because confidence begins with a healthy smile.

Choose quality care. Choose Manbie Dental Clinic. 🦷

CEO.Rdt Bello Hayatu Umar

Asibitin Hakori 🦷🩺
21/08/2026

Asibitin Hakori 🦷🩺

🦷🤔 KA TAƁA YIN WANNAN?Abinci ya makale tsakanin haƙoranka… sai ka ɗauki toothpick ka fara cirewa. 😅Amma tambaya ita ce:👉...
18/08/2026

🦷🤔 KA TAƁA YIN WANNAN?

Abinci ya makale tsakanin haƙoranka… sai ka ɗauki toothpick ka fara cirewa. 😅

Amma tambaya ita ce:
👉 Shin amfani da toothpick wajen cire abinci tsakanin haƙora yana da kyau ga lafiyar baki?
KADA KA AMSA DA “EH” KO “A’A” KAWAI. 😂

Idan ka san dalilin, rubuta amsarka a Comment Section 👇🗣️

Mu ga wanda ya san amsar! 🦷🔥

CEO.Rdt Bello Hayatu Umar
Your Smile, Our Priority 💙

IDAN ZA KA IYA DAINA ABU ƊAYA DOMIN KARE HAKORANKA, WANE NE? 🦷🤔1️⃣ Yawan cin alewa 🍬2️⃣ Shan soft drinks 🥤3️⃣ Cin abinci...
17/08/2026

IDAN ZA KA IYA DAINA ABU ƊAYA DOMIN KARE HAKORANKA, WANE NE? 🦷🤔

1️⃣ Yawan cin alewa 🍬
2️⃣ Shan soft drinks 🥤
3️⃣ Cin abinci mai zaƙi da dare 🌙

👇 Rubuta **1, 2 ko 3**.

Mu ga wanda ya fi yawa! 👀

CEO.Rdt Bello Hayatu Umar

MAULUD MUBARAK — MANBIE DENTAL CLINIC 🕌💙A ranar tunawa da haihuwar Annabin rahama, Muhammad ﷺ, muna tunawa da cewa kyakk...
17/08/2026

MAULUD MUBARAK — MANBIE DENTAL CLINIC 🕌💙

A ranar tunawa da haihuwar Annabin rahama, Muhammad ﷺ, muna tunawa da cewa kyakkyawan rayuwa ba wai abin da muke samu kawai ba ne, har da irin alherin da muke rabawa da sauran al’umma.

Manzon Allah ﷺ ya koya mana tausayi, hakuri, karamci, zaman lafiya da taimakon juna.

A matsayinmu na MANBIE DENTAL CLINIC, muna farin cikin kasancewa tare da al’umma daban-daban, muna yada ilimi, wayar da kai da kuma ba da gudummawa wajen inganta lafiyar al’umma. 🦷💙

Allah Ya sanya wannan Mauludi ya zama sanadin samun rahama, zaman lafiya, lafiya da albarka a gare mu da iyalanmu.

🤲 Allah Ya kara mana kaunar Annabi Muhammad ﷺ, Ya kuma taimake mu mu yi koyi da kyawawan dabi’unsa.

Maulud Mubarak daga CEO Rdt Bello Hayatu Umar 💙🕌

JAGORANCI BA MUKAMI BA NE. RESPONSIBILITY NE.Kasancewa CEO ba wai kawai ka mallaki suna ko matsayi ba ne.Yana nufin ka k...
16/08/2026

JAGORANCI BA MUKAMI BA NE. RESPONSIBILITY NE.

Kasancewa CEO ba wai kawai ka mallaki suna ko matsayi ba ne.

Yana nufin ka kasance a gaba wajen koyi, aiki, sadaukarwa da ɗaukar alhaki.

A Manbie Dental Clinic, burinmu ba wai kawai mu kula da murmushi ba ne—burinmu shi ne mu ilmantar, mu kare lafiyar baki, kuma mu taimaka wa al’umma su fahimci muhimmancin prevention.

Kullum muna ƙoƙarin zama mafi kyau fiye da jiya.

Keep learning. Keep serving. Keep growing.

Rdt Bello Hayatu Umar
CEO, Manbie Dental Clinic 🦷

Address

Tudun Wada Road Kafin Maiyaki
Kano
711105

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Manbie Dental Clinic posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share