Hausa Novel Audio And Document

Directions Contact the business

Hausa Novel Audio And Document Daily health tips for Americans 30+ 🌿 Stay informed, stay healthy!

Autar alheri ✍️*SIRRI*Book 5@ X 2"Wani irin salo yakeyimata awankan musamman akan ƙirjinta domin sosai suke ɗaukar hanka...
24/10/2026

Autar alheri ✍️

*SIRRI*

Book 5

@ X 2

"Wani irin salo yakeyimata awankan musamman akan ƙirjinta domin sosai suke ɗaukar hankalinshi gasu atsaye curr suna tsokale mishi ido, hannunshi yaɗora adede ni***es ɗinta yaɗan ja ahankali kana yaɗora bakinshi akai... numfashi Khadijah tasauke dasauri jin yana neman zautarda ita, atake tsoro yarufeta kardai irinna ranar zemata,,,bata gama tinaniba taji yaɗora hannunta akan Zain ɗinshi tada cika sosai tana haniniya,,,ido tawaro cikin mugun tsoro yabuɗe baki zatayi magana yayi saurin haɗe bakinshi da nata yana sakar mata wani ɗan iskan nishi yana murza nonowanta, sosai yalula cikin duniyar abinda yakeyi se wani shiɗewa yakeyi,,,yaɓata tsawon lokaci yana kissing ɗinta tare da murza mazaunanta zuwa nashanunta kafin yasaki bakinta yamaida akan ni**le ɗinta,,,wani irin banƙarewa Khadijah tayi tana turomai ƙinjin tareda faɗar "washhhh ahhhh yah Zainnn please oshhhh, sekuma tariƙe kanshi jin yadda yake wasa da harshen shi akai...sosai jikin Khadijah yaɗauki rawa duk shige wani yanayi,,,shima Zain ɗin ƙarfin haline kawai domin amugun buƙace yake. "Wayyoo Allah nono na washhhh ahhhh daɗi ohhh my god, Khadijah tafaɗa cikin fitar hayyaci...ai wani irin zabura Zain yayi yana ƙara riƙo dayan dakyau jikinshi na rawa shima yace "ohhhh baby da daɗi ko?? Wayyoo ainine yadace nakira Allah my deejah zaki kasheni wlh ohhhh my god irin wannan kayan daɗi my deejah duk nawane mallakina wayyyoo daɗi,, yaƙarasa zancen yana ƙoƙarin tura hannunshi nasanta domin yarigada yacire mata komai itama...dasauri tariƙe hannunshi cikin rawar murya tace "Please kabari muyi wankan tukunnah. "Ya Salam koda murya kawai zaki karasa ni my deejah Dan Allah kibari nahuta anan, yafaɗa yana shafo saman mararta...runtse ido taƙarayi cikin sauri tace Please mana. "Okay naji Amma kiyimun alƙawarin idan mukayi wankan zaki bari nayi yadda nakeso ?? Lumshe kyawawan idanuwanta tayi tanajin yadda breast ɗinta kemata ƙyaiƙayi tace "i promise you. "Wow my deejah thank you so my lovely wife. Daga hakan yashiga yimata wankan da kanshi shima yayi nashi amma fa sama sama.

Koda s**a fito daga wankan ko mai Zain bebari s**a shafaba yaɗaga ƙafsr Khadijah yaɗora akan shoulder ɗinshi ɗaya kafar kuma na ƙasa...itadai da kallo take binshi domin taɗauka wani abunne batayi auneba taji saukar bakinshi acikin killa tacciyar fadarta yariƙo ƴar tsakar ta yana tsotsa k**ar yasamu alawa....wani irin zillo Khadijah tayi tana neman faɗuwa tare da riƙe kan Zain dake tsakiyar cinyoyinta tare da sakin marayan kukan daɗi wanda bata taɓa tunanin akwaishiba, wani irin karkarwa jikinta keyi tariƙe kanshi sosai tana ƙara buɗe ƙafarta, "woooshhhh wayyoo yah Zainn ahhhhh so so sweet wayyyoo daɗi ahhhh please yah Zainn dena zanyi fitsari wayyyoo wani abun zezo nashiga ukku ahhhhh, sekuma tasaka kuka, jikinta ko ina yana karkarwa, daƙyar Zain yajanye kanshi daga kasanta yana kallonta yadda take sauke numfashi k**ar wadda tayi gasar tsere...sun ɗauki lokaci ahakan kafin Zain yazo dede kunnen deejah yace "Please my deejah yafaɗa yana ɗora hannunta akan Zain ɗinshi datayi wani irin cika...ido ta runtse da ƙarfi tanajin yadda abar kemata numfashi ahannu,,shiru tayi tana tunani inda kalaman A'isha niyami s**a fara yimata gizo akunne k**ar yanzu take matasu, inda take bata shawara akan yadda zata zaune da mijinta dakuma wasu abubuwan masu mahimmanci kafin teemah taɗora danata inda take mata horon banda jin kunyarshi tazage tabawa mijinta farin ciki shine cikar matsayinta Na mace agunshi....matse hannunta dataji yayine akan abar ya tadawo hayya cinta,,cikin wani irin salo tafara shafata wanda ita kanta batasan ta iyaba... lumshe ido Zain yayi yanajin yadda hannunta keyawo akan fatar p***s ɗinshi sosai abun keshiga jikinshi hakan yasa yake sauke numfashi agurguje yana nishi...zagewa Khadijah tayi tana birkitawa Zain lissafi inda take murza ni***es ɗinshi tana murza hajiyarshi da duk wani lungu na jikinshi...gabaki ɗaya Zain yasusuce inbanda gurnani da ihu babu abinda yake yi,,,,begama gigicewa ba seda yaji p***s ɗinshi acikin bakinta tana tsotsarshi k**ar lollipop...ai wani irin waro ido yayi yana karkarwa tare da buɗe bakinshi duka yana ihun daɗi sezuba sambatu yakeyi gabaki ɗaya ya gigice,,,cikin hanzari Khadijah tajanye bakinta ganin k**ar baya hayyacinshi...aiko tana janye wa yakaita kwance akan bed cikin wani irin zafin nama yake ƙoƙarin shigarta ido rufe inda yasamu hanyar shiga kaitsaye..ihu s**a saki atare shina daɗi ita na azaba dudda bekai nafarko ba amma taji azaba sosai, shikam tunda yasamu yashiga yamanta wayeshi b***e yatuna abinda yake yi wani irin ihu kawai yakeyi da gurnani yana haƙar ƴar mutane, sosai yaɓata tsawon lokaci akanta Seyanzu daze kawone yasaki wani irin salati tare da ihu yana faɗar "wayyyoo daɗinaaa ahhhhhhh zasuzooo deejah kinkasheni da daɗi ahhhhh wlh inasonki my deejah inasonki kogin daɗina oshhhhh deejah kinfi zuma wlh ahhhhhh daɗiiiii deejah wayyyoo sekuma ya ƙanƙameta ajikinshi yana mata ɓarin madara💃

Mirginawa yayi bayan yagama fidda abinda kedamunshi kana yajanyota jikinshi yana jera mata godiya tare da sanya albarka domin Khadijah tayi mishi bazata shi sam be ɗauka hakan mutun kegigicewa idan yana s*x ɗin mace ba, haƙiƙa Khadijah mace ce bamuna mata ba, sosai yazage yana zuba mata kalaman soyayya masu ratsa zuciya da nishaɗi Kafin yaduƙeta cak sukoma bathroom ɗin da kanshi yayi musu wanka kana s**a fito ko kaya besaka musuba s**abi lafiyar gado.

Zeeyk kuwa tunda sautin iskancin da keyi yazo kunnenshi yake tsaki yana jawa Zain Allah ya'isa domin gabaki ɗaya yanahashi sukuni se juye juye yakeyi, karshedai daya kas kasa haƙuri doli yajanyo A'ishan shi ya shiga kashe arna inda yasamu kyakkyawar tarba daga gareta tabashi farin ciki sosai yadda beyi tunanin samuba.......yarima issifa kuwa salati kawai yakeyi yareda toshe kunnenshi domin yadena jiyo wannan taɓar gazar amma abun ya faskara,, cikin wani irin yanayi yace "wayyoo Allah wlh doline damun koma idan abbei yahuta natada hankali aje anemamin auren yarinyar can domin inta Abba ne ze iya daukar wata shekarar idan kuwa hakan takasan wlh zan iya mutuwa domin waƴannan fitinannun zasu kasheni tun kwanakina basu ƙareba,,,da wannan tunanin shima bacci ya dauke shi.

Bayan awa ukku.

Dukkansu zaune suke atsakiyar perlor sarkin kwara abaje kayan abinci bayan angama sabuwar gaisuwa dabawa juna haƙuri akan abubuwan das**a faru kana waziri dady, da Alhaji sunusi s**a yiwa Sarkin kwara nasiha akan karya saka komai aranshi indai dan tasune komai yawuce dama musuluncin datake adawa dashi ya horemu dayin haƙuri akan komai dakuma ɗaukar ƙaddara me kyau ko akasinta,

Bayan sunyi shirune Almustapha dayayi wanka yafito fyass dashi yazo kusan surukin nashi domin yaga ya soke kai ƙasa bece komaiba. "Papa yakirashi yadda yaranshi kekiranshi. "Yes my son. Dan nisawa Almustapha yayi kana yace "Please papa Dan Allah kadena wannan damuwar dukkanmu bamajin daɗin hakan kayi haƙuri komai yawuce kodan lafiyarka, kuma wlh nidai nayafewa granny kuma nasan in sha ahalina zasu yafe mata dan Allah kayi haƙuri...murmushin dayafi kuka ciwo sarki yayi kana yace "it's okay my son, oya eating your food. Almustapha bece mishi komaiba yajanyo abincin yazuba musu akwano daya yasaka hannu yace suci... murmushi Sarkin yayi shima batareda yace komaiba yasaka hannunshi s**a fara cin abincin..wannan abun sosai yayiwa gimbiya Hafsat daɗi hak**a duk wanda ke wurin yaji daɗi sosai.

A'isha niyami kuwa taƙi cin komai tayi kwance kawai taɗora kanta akan cinyar zeeyk se taɓara take mishi,,,shima duk yasusuce yakasa cin abincin yana biye mata...sosai su Zain ke mishi dariya hadda su dady tsokanarshi kawai suke ana faɗar umboy yahana babanshi sakewa. Abundai gwanin sha'awa...Seda duk aka gama cin abincinne niyami tasha fruit kawai yayinda teemah tasaka naman kaza agaba tanaci babu ko hutawa data cinye taƙara ɗauki wani dukkan abinda sukeyi idon mom da gimbiya Hafsat nakansu(naman niyami itace gimbiya Hafsat domin yanzu matsayi yacanja sawun Giwa yatake na raƙumi😁) sosai suke mamakin yadda take haɗiyar naman musamman mom datasan wacece teemah sam idan akwai kayan Zaƙi nama bedametaba amma yanzu gaya tana haɗiya, wani tunanine yazo ranta cikin sauri tace Allah yasa hakanne safadi kowa farin ciki (ikon Allah mom kenan mace tagari dudda kasan cewar kece kika reneta kuma yanzu take auren mijinki amma kina fatar haihuwa agareta dudda cewar ke baki samuba Allah yasa mata muyi koyida halin mom teemah)

Seda akagama cin abincin kowa yanutsu aka dawo ana fira, ananne sarki yadubi waziri yace "inaso nashiga addininku Nima. Wata irin juyowa kowa yayi suna kallonshi da mamaki kwance akan fuskarsu. "Dagaske kakeyi ranka yadade zaka musulunta?? Cewar waziri. "Kai yajinjina mishi alamar tabbatar wa kana yace baniba hadda iyalina duka zamu shiga addinin ku badan komaiba sedan munkiyi abubuwa masu tarin alkhairi ataredaku, ɗaukar ƙaddara, haƙuri, jinƙai, tausayin wanda yacuceka, karamci, halacci, dukkansu nakoyesu daga gare ku wannan ne yasa nayi sha'awar shiga addininku...ajiyar zuciya waziri yasauke cikin Dattako yace "Masha allah haƙiƙanaji daɗin wannan kalaman naka ranka yadade kuma dukkan waƴannan abubuwan daka faɗa koyarwace ta manzonmu Muhammad Rasulullah s.a.w wanda wasu dagacikin musulman s**ayi watsi dashi wasu kuma s**a ɗauka domin shine hanya mafidede sabida hakan yanzu zanbaku kalimar shahada dakaida duka iyalanka wanda keda ra'ayi irin naka seku karɓa kufaɗa k**ar yadda na faɗa. "To shikenan cewar Sarki. Anan waziri yashiga basu kalimar shahada suna karɓa dukkansu yaranshi hadda mom delson sekuma wani abin mamaki hadda maman Meri da Meri s**a karɓa alokacin. Wani irin farin cikine yamamaye ilahirin mutanen dake wannan wurin haƙiƙa Annabi yayi gaskiya idan Allah yanufeka da shiriya ko kana bakin ajalinkane sekayita...suna gama karɓa su dady s**a ɗauki kabbara cikin sauri A'isha niyami tazo tarungume Meri tana sakin kukan farin ciki hak**a gimbiya Hafsat tarungume mom delson yayinda mom tarungume maman Meri hak**a su delson s**a shiga musabaha dajuna tsakanin su da su zeeyk dasu Alhaji sunusi, Seda aka gama murnace murncen da'akeyine waziri yace kowa yazaɓi sunan dayakeso arinƙa kiranshi dashi. Sarki yace Abubakar yakeso, mom delson kuma Safiyya, naman Meri kuma Hafsat tace takeso sunan aminiyarta😁 Meri kuwa tunkamin tafaɗa yarima issifa yace Zainaba ko? Kinasonshi? Tatambaya yana kallonta, kowa awurin seda yayi dariya,,itakam batace komaiba se murmushi datayi. Delson kuwa Sameerah dayaketa kallo tunɗazu yace "baby zaki saɓamun suna cikin sunayenku? Murmushi tayi bata kawo komai arantaba tace "eh sulaiman idan kanasonshi, aiko aka saka dariya...cikin barkwanci didsan yace "shikenan Abba kazaɓamun tundani ba wanda ze zaɓamini. "Tofa ikon Allah 🤔 aibakace azaɓa makaba, gimbiya Hafsat tafaɗa cikin murmushi. "Ni Bara nazaɓa ma uncle naɗauki Ahmad cewar teemah daketa fama da cinyar kaza. "Wow my daughter aiko yayi daɗi sosai nice mine Ahmad. Yafaɗa yana bata alamar jinjina. Murmushi su zeeyk s**ayi inda waziri yace "to masha Allah dukkanku kuwa kunsamu suna megirma da daraja yanzu se ba'asin wankan shiga musulunci kuma asamu babban malamin addini yariƙa koyardaku abubuwan dasu wajaba agareku amatsayinku na Musulmai... "To shikenan zansaka anemo cewar Sarki. Daganan dai s**aci gaba da firarsu cikin farin ciki da nishaɗi.....daga sunan kwana ɗaya sune basubar kwara state ba Seda s**a shafe mako ɗaya sabida suƙara nunamusu abubuwan das**a dace na addini.....sarki sharifuddeen ma dayakira akan zancen dawowarsu, gaya masa abinda yatsayardasu waziri yayi aiko abin yayi mishi daɗi musamman musuluntar matarda yarima issifa kesan aura wato Meri konace Zainaba ayanzu.

Dasati yacika zasu wuce sosai gimbiya Safiyya da ahalinta s**ayi kawar su hakan s**a rakosu airport datarin alkairai...wurin shiga jirgi kuwa maban banta s**a shiga domin dai Almustapha yace kafarshi ƙafar matarshi kuma yaran kowacce tabi mijinta, hakan yasa waziri gimbiya Hafsat Almustapha yarima issifa gwaggo iyami s**a hau jirgin Niger, yayinda sauran duka s**a hau na Jos domin babu yadda Alhaji sunusi biya da dady ba akan na Sokoto zasu hau domin kowa yakomawa sabgarshi dady yace besan zancenba doline yabisu Jos domin shine da maman Zainab dakuma ladidi zasu wakilci sarki sharifuddeen da gimbiya Hafsat wurin kai kowacce ɗakin mijinta tukkunna sukoma Sokoto hakan yasa duk s**a nufi Jos badan sunsoba....!

11/10/2026

DANIIYA STORY

Autar alheri ✍️*SIRRI*Book 5@ T 2Kwara state"Jirginsu nasauka s**a ɗauki motoci har ukku a airport ɗin wanda zasu ƙarasa...
10/10/2026

Autar alheri ✍️

*SIRRI*

Book 5

@ T 2

Kwara state

"Jirginsu nasauka s**a ɗauki motoci har ukku a airport ɗin wanda zasu ƙarasa dasu cikin unguwar da zasuje tunda bawanda yasanda zuwansu b***e azo ɗaukar su.....acikin cikin masautar kwara kuwa shirye shiryen bikin naɗin sarautar denial ne akeyi babu k**a hannun yaro sosai masarautar tacika da magoya bayansu sedai dayawa daga cikin matanen masarautar suna kukada wannan juyin mulki da su uncle B zasuyi....acikin turakar memartaba kuwa tashin hankali ne ƙarara yabayyana akan fuskar mom delson domin kuwa tasam baƙaramar ɓarna s**a shirya wa masarautar ba muddin s**ayi wannan juyin mulki kuma tarasa tayaya zata ɓullowa wannan lamarin gaya duka mayan masarautar antsafesu babu wanda ya iya cewa komai, gefe ɗaya kuma ga memartaba akwance rai ahannun Allah..

Cikin mamaki ladidi da maman Meri kekallon dogon ginin das**a tunkara dudda cewar basusan masarautar ƙabiluba amma wannan ginin yayi Kamada na sarauta ko wani babban Company...sukuwa su waziri da yarima issifa ko ajikinsu domin su san komai game da maman niyami...amma Zain and zeeyk ma kallon mamaki sukeyi hadda Alhaji sunusi da dady ma...ahakan motocin s**a shiga cikin masautar batareda wata matsalaba kasan cewar acikin hidimar biki ayau, basu zarce ko inaba se kofar part ɗin memartaba dede shiga fada.....acikin gidan kuwa wata irin zabura ogofora tayi tamiƙe zaune k**ar ba tsohuwa ba tanabin bangon ɗakin tsafinta da kallo yadda taga wana wani cira yana girgiza, cikin tashin hankali tanufi ɗakin jikinara abinka ga jikin tsufa...tana shiga tayi turuss ganin yadda wasu abubuwa keta faɗowa suna fashewa atsakar ɗakin yana ɗaukewa da tururi, cikin mugun razana take faɗar "noo denial noo uncle B noo seda nace karkuyi gaggawa acikin wannan aikin amma kuƙiji gayanan kuna shirin lalata min komai..ganin duk hargowar datakeyi bamejinta yasanya ta kwasa aguje ko dubin yanayin rashin lafiyarta dakuma tsufa batayi ɓarnar da yaran keshirin yimata kawai take kallah.

Maman niyami

Suna fitowa dagacikin motocin zeeyk ya sallamesu da dala domin bayada nera atareda shi kasan cewar daga Niger suke Niger kuwa ba'a anfani da nera sedai saifa.....tsayawa tayi tana kallon ƙofar shiga faɗar mahaifin nata tana tuna tsawon Lokacin da taɗauka dabarin wannan gidan...gwaggo iyami ce tariƙo hannunta tana girgiza mata kai domin taƙarfafa mata guywar shiga ciki...hakan yasa tasakai a Kofar faɗar sunabinta abaya dukkansu yaranta kuwa kowacce maƙale da mijinta domin hakan kawai gabansu ke faɗiwa basusan daliliba.

Shigar maman niyami faɗa yayi dede da ɗauko hular mulkin garin da wani dattijo yayi ze ɗorawa denial akanshi sekawai idonshi yasauka akan na naman niyami...wani irin waro ido wannan bawan Allah yayi cikin ɗaga murya meɗaukeda alamar tsoro yake faɗar *"keristopa* yana nuna maman niyami da hannu.. dammm daram dam Dada dam, hakan ƙirjin denial da uncle B yayi alokacin da s**aji sunan keristopa abakin wannan tsohon kuma beɗora mishi hular mulki ba...atare s**a ɗago suna duban inda yake nunawa da yatsarshi,,,inda kuwa idonsu yasauka acikin na maƙiyiyarsu kuma dodonsu, wato maman niyami... dukkansu ido s**a zaro waje cikin mugun tashin hankali kafin waninsu yasamu zarafin yin magana Sega ogofora tafaɗo faɗar itama hankali atashe....sedai abinda idonta yayi tozali dashine yasakata yi baya luuu tazube awurin somammiya. Kafin kace Kwabo labari yabaza masarautar domin tuni zancen naɗin sarki yabi iska.

Mom delson matsaka da tunanin mafita taga memartaba yayi wata irin zabura yamiƙe zaune cikin ƙarfi da kuzari k**ar bashine marar lafiyaba...amugun harzarce mom delson tayo kanshi tana tambayar shi lafiya kuwa? "Murmushi karfin hali kawai yayi kana yace "bakomai my wife kawai yau jinakeyi k**ar duk anciremun ciwon jikina kuma ayanzu ne naji hakan Please taso muje inaso naje faɗa domin zuciyata na begen zuwa wurin...ɗaure fuska mom delson tayi kana tace "ba inda zamuje kanaso kajene kaga yadda aka bawa azzalumin ƙanenka sarautar ka? Konaso mujene domin ciwon yaƙara tashi?

Dan murmushi memartaba yayi wanda yajima beyiba kafin yace "sam ba hakan bane my wife kawaidai inasone naje please karkice a'a...ajiyar zuciya tasauke kamin tamiƙe tsaye taɗauki wata rigar tasaka mishi batareda tace komai tariƙa hannunshi s**a nufi faɗar gabanta na tsananin dokawa.....tunda s**a fito daga turakar sarki basu haɗu dakowaba agidan k**ar ba inda ake hidimar bikiba,,,tafiya kawai sukeyi maso tsaron pert ɗin memartaba natake musu baya cikin farin cikin ganin yau sarki na tafiya da ƙafafunshi.

Acan cikin faɗar kuwa sosai hankalin denial da uncle B dama sauran wasu daga cikin manyan masautar yatashi domin sosai suke ƙoƙarin ganin ogofora ta farfaɗo, amma Seda s**asha fama tukkunna ta farka arazane tana nuna maman niyami dake rakuɓe gefe tana kuka da yatsa, cikin gurɓa ta ciyar hausarta take faɗar "Kee shegen Yaro metaurin kan tsiya yanzu Seda kadawo danasan zaka dawo danbari kinrayuba danasan zaka dawo da kasheka kacuceni *kesistopa* kacuci family na..wannan zancen datakeyi shine yayi dede da shigowar memartaba faɗar tare da mom delson, didsan da delson nabiye dasu abaya wanda ahanya s**a haɗu dasu... dukkansu inda s**aga ogofora na nunawa tana zagi s**ayi aiko idonsu yayi tozali da abar ƙaunarsu sanyin idaniyarsu me ɗebemusu kewa abin alfaharin wannan masautar keristopa wato maman niyami...ido duk s**a waro atare memartaba na nunata bakinshi serawa yakeyi amma yakasa magana hak**a mom delson,,,,didsan ne kawai yasamu damar ƙarasawa gareta tare da riƙo duka hannayenta yace "my sweet sister, yafaɗa cikin rawar murya. Ai maman niyami batasan lokacinda ta rungumeshiba tana ƙara sakin marayan kuka...shima kukan yakeyi na tsananin farin cikin ganin ƙanwar tashi, suna ahakan delson ma yaƙaraso garesu tare da haɗa su duka yarungume shima yana kuka.

Memartaba da mom delson kuwa seda delson tariƙo hannun maman niyami yakawota garesu inda suke zaune ahakan tafaɗa jikinsu suduka biyun tarungume tana rusa uban kukan wanda duk Wanda yagani seya zubar musu da hawaye domin kallo ɗaya zakayimusu kasan cewar kukan da sukeyi daga zuciyarsu yake fita natsananin son junansu da kewa wadda bazata misaltuba.

Aisha niyami tuni idonta s**a fara ƙafewa domin sunyi jajir sabida ganin tashin hankali a idon mahaifiyarta abinda tatsana samada mutuwarta, jikinta se rawa yakeyi yana karkarwa k**ar zata faɗi..cikin sauri zeeyk yaƙara riƙeta tare da sakata jikinshi sosai....teemah ma tuna tashige jikin dady tana rusa kuka..hak**a Khadijah kukan takeyi Seda Zain yariƙeta domin shima tuni idonshi suncika tab da ƙwallah.

Sunjima maƙale da juna kafin su tsinkayo Muryar ogofora tana faɗar "keristopa nufinki kindawone kirusamun komai to kisani baki isaba doline namaidaki inda kika fito doline nakasheki keristopa shegiya tsinanniyar yayinya...ido duka iyayen dama mutanen dake wurin s**a zubawa wannan mushirikar tsohuwar cikin mamakin furucinta, kenan itace tayi sanadiyar barin keristopa gida koyaya?

Mukoma baya kaɗan domin jin wacece gimbiya Hafsat wato maman niyami wadda ayanzu mukaji iyayenta nakirada keristopa?

Shekaru 20 das**ashuɗe

Masarautar kwara state itace masauta mafi girma acikin masautinnen ƙabilu....sarki ochigo maseal shine Sarkin dake mulkar wannan masautar yanada mahaifiya araye ogofora dakuma ƙanenshi biyu uncle B da denial..yanada mata daya setaler dayaranshi ukku didsan delson dakuma autarsu keristopa.....tunda aka haifi keristopa sarki da matarshi s**a ɗauki son duniya s**a ɗora wa wannan yarinyar wadda itako tataso ne dawata aƙida tadaban wadda tasha banban da addininsu dakuma al'adarsu,,domin sam barayin duk wani abinda ya shafi addininsu kuma bata biyayya ga matsafansu....Hakan kuwa baƙaramin ƙonaran ogofora yakeyiba gaya mahaifanta basa bari aɗauki kowanne mataki akanta idan anyi magana se ace ƙuruciyace...ahakan s**a rayu da ita harta girma taje US karatu acan Allah yahaɗata da Almustapha ɗan Sarkin agadas inda tasu tazo ɗaya dudda kasan cewar ta ba musulmaba amma hakan bedameshiba sema ƙara janta ajiki dayakeyi yana ƙara nuna mata mahimmanci addinin Muslunci da kuma abinda ya koyar kasancewar Almustapha mutunne ma tsananin sha'awa itako keristopa baruwanta kowacce irin shiga zata iyayi agabanshi kuma yazauna har asaman jikinshi kullun yana cikin wankan tsarki da kauce mata amma bata fahimta hakan yasakashi nuna mata badede bane a addinin shi...to tun daga wannan lokacin yake nusadda ita abinda addini ya yadda dashi dakuma wanda yayi hani da ayi,,,ahakan shaƙuwa meƙarfi tashiga tsakaninsu harta koma soyayya me matuƙar birgewa, keristopa tafara son Almustapha tun Batasan waye shiba...shima yasota dudda kasan cewar ta ba musulmaba kuma besan ko daga wanne gida tafitoba.

Keristopa tunda tafara mu'amala da Almustapha family ta s**a san dashi daga memartaba har yayunta da mahaifiyarta kuma dukkansu ba wanda yayi yunƙurin shiga tsakaninta dashi....haka shima yakan bawa yayanshi sharifuddeen labarinta dakuma mahaifiyarsu mama juju......hakan tafiya tayi tafiya har s**a fara zancen aure har zancen yakai kunnen mahaifin Almustapha Sarkin agadas akan cewar Almustapha ze auri ahalilkhitab...maganar tagirgiza sarki sosai amma benunawa kowaba gudun karya tada wata husumar a masarautar shi yabarwa Allah komai yadage da addu'a neman zaɓin Allah akan wannan al'amarin.....!

SHAFI NA 19   ZUWA NA 21Allah ki canja shawara ki dawo kafin ki kai Zariya.Ta lumshe ido, ke nan ya yi wannan sakin ne t...
04/10/2026

SHAFI NA 19 ZUWA NA 21

Allah ki canja shawara ki dawo kafin ki kai Zariya.
Ta lumshe ido, ke nan ya yi wannan sakin ne tun kafin ta iso gida. A hankali ta zame ta kwanta a kan gado idanu lumshe. Ta sani duk abin da Mu’azzam ya faɗa tabbas haka ne. Ta san tsananin son da yake mata, wani irin so da ba ta taɓa samun labarinsa ba ko a cikin littattafan hikaya. Ta jima tana son gano wanda ya fi sonta tsakanin Mu’azzam da mahaifinta, amma ta kasa. Haka kuma ta sani rashin ta a cikin rayuwarsa.
Hawayenta s**a zubo mata, ta sake yin juyi. Ita kanta ta sani tana matukar son Mu’azzam wanda in ta cire mahaifinta sai shi, ko ɗan talon yaronta Khalil ba ta jin sa a ranta k**ar yadda ta ke jin rabuwa da Mu’azzam. Sabon kuka ta saka tana gunji.
Daidai lokacin Abbati ya shigo, ya dawo daga makaranta. Abbati babban ɗan Yaya Jamilu ne da yake zaune a gurin Amma, tun daga yaye. Har ya soma murna da ganin Antin Abuja, amma sai ya tsaya sororo sak**akon ganin ta yi tana kuka. Ya ajiye jakarsa, sannan ya fita.
Amma tana alwala ta d**o ta dubi Abbati, sam ta manta da batun yin girki, saboda damuwar...
SHAFI NA 20..da take ciki, ga shi har Abba ya dawo daga makaranta. Abbati ne ya katse mata tunani da cewa, “Ammah?”
Ta kalle shi, ya tsuguna a gabanta, “Antin Abuja na gani a ciki tana kuka, ba ta da lafiya ne?”
Ammah ta ce, “Eh.”
Ya ce, “Allah ya ba ta lafiya.”
Ammah ta amsa, “Amin. Ga shi har ka dawo ban dora girki ba, sai dai ka sha garin rogo ko cornflakes.”
Ya ce, “To.” Ya nufi ɗakin da suke ajiye kayan abinci.
Maryam kuwa ganin Abbati ya dawo makaranta sai ta tuna da Khalil ɗinta, wanda ya tafi makaranta yana yi mata bye-bye. Kullum ita ce ke zuwa ɗaukarshi in direbanshi ya kai shi, shi ne ya zaɓi mahaifiyanshi da ta dinga ɗauko shi daga makaranta. Ta tashi zaune ta ɗauki wayarta, yak**ata ta tura ma Mu’azzam cewa, kar ya manta ya sa direba ya ɗauko Khalil. Ta danna wayar ta fito da sunan “My Lovely.” Ringin na farko Mu’azzam ya ɗauka tamkar da ma yana jira. Muryarsa a sarƙe ya ce, “My, ya ya aka yi? Kin canza ra’ayi ne ko?”
SHAFI NA 21
Muryarta a dashe ta ce, “Ina yi maka tunin da Khalil a makaranta, in lokaci ya yi direba ya ɗauko shi.”
Ya lumshe ido, murya ta soma rawa, “Maryam sam na manta da yaron nan, kin san cewa’inda ki ka bar ni har yanzu ina nan a gurin? Don Allah Maryam ki ce min lovely zan dawo gare ka.”
Ta soma kuka, har yanzu ban ji a raina ina son in dawo gurinka ba, amma ina son ka riƙe a ranka har abada ba zan daina sonka ba. Kai ne mutum ɗaya da nake yi wa so ɗaya tak, har in mutu ba zan daina sonka ba, kuma ba zan taɓa son waninka ba. Mu amince cewa ƙaddara ce ta hau mu, in lokaci ya yi ka aika a ɗauko Khalil, kai ma ka yi wanka ka fita zuwa harkokinka.”
Ba ta jira amsa ba ta kashe wayar.
Lamo ta kwanta a kan gado ta runtse idanunta tana tuno dalilan da s**a tilasta mata buktar saki, waɗanda ko a gaban alkali ta ba je su dole zai halasta mata sakin, ya rushe auransu cikin gaggawa. Sai dai tana buktar boye sirrinsu, ba za ta taɓa tozarta masoyin mijinta ba.
Zafafan hawaye s**a zubo mata.

Autar alheri✍️*SIRRI*Book 4@ S 2"Kowayi tsitt anajira karasowarsu inda aka fara anarwar shigowar tasu kowa yayi natsu ta...
02/10/2026

Autar alheri✍️

*SIRRI*

Book 4

@ S 2

"Kowayi tsitt anajira karasowarsu inda aka fara anarwar shigowar tasu kowa yayi natsu tare da maiyarda hankali akan ƙofar shigowa harabar wurin domin ganin isowar taurarin....acan baƙin ƙofar shigowa kuwa dirama ce akeyi domin anrasa gane kowacce amarya kowanne ango yakasa gane wacece tashi aciki,,,ganindai suna ƙara ɓata lokaci ne kawai yasa yarima issifa faɗar"dan Allah sisters kuyi haƙuri kowacce taje kusam mijinta kunga anata jiran shigowarku fa....banza s**a mishi k**ar Basu jiba suna dariya secan teemah tazo kusanshi tatsaya tana murmushi,,kallonta yayi kana yace "Teemar dady ko?? Farrr tayi da idanuwanta kana taɗaga mishi kai amalar eh, "to Ina Khadija aciki? Baki tariƙe tace "nima bazan iya ganesuba wlh idan ba sunyi magaba..tofa iKon Allah, yarima issifa Yafaɗa yana kallonsu kawai kamin Yakomayin magana Aisha niyami tazo kusan zeeyk tatsaya tare da kwantarda kanta a shoulder ɗinshi domin duk batajin daɗin jikinta kawai ƙarfin haline... riƙo yayi sosai ajikinshi yana tambayarta minene? Sabida yaji jikinta dazafi duk Seya rikice...seda tacemishi babu komai tukunnah yakyalera amma Badanya yadda ba...ganin niyami kusan zeeyk yasa Zain matsawa yaroƙo hannun Khadija tunda itace keda sauran kunya yanzu acikinsu bata iya zuwa kusanshi sedai idan shine yazo,,,,Aranshi yace aiko kinada aiki my dijah domin kuwa Sena cire Miki ita.

ahakan s**a fara shigowa ciki k**ar wasu taurari Khadija da Zain agaba yana maƙaleda hannunta se teemah da ya Issifa sukuwa suna tafiya dai ahankali amma ba wanda yataɓa wani tsakaninsu tunda ba matarshi bace, zeeyk da Aisha abayansu, shikuwa yana maƙale da ita ajikinshi k**ar wani ze ƙwace mishi ita. Tafiya sukeyi ana zuba musu fure gwanin ban sha'awa har s**a ƙaraso wurin zamanda aka tanadar musu, kowanne yazauna maƙaleda matarshi s**a saka mama juju tsakiya🤩

Ahankali aka saki karatun alqur'ani megirma cikin Suratul nurr ƙira'ar sheck afif muhmad taj, sosai karatun yayiwa jama'ar dake wurin daɗi inda angayen s**a shiga binshi ahankali cikin daddaɗar murmarsu,,anjima ana sauraren ƙaratun kafin akashe aka fara gabatar da taron k**ar Hakan mama juju ce ta fara buɗe taro da addu'a kafin tayi bayani akan jikokin nata dakuma yadda aurensu yakance ba'a hannunsu ba, dakuna auren Khadijah da'akayi yanzu, sosai tayi jawabi mejan hankali ga al'ummar tasu kafin ta shiga bayya farin cikinta na nuna yankin mutuntaka na Khadijah.

Aiko cikin ƙanƙanin lokaci wuri yaɗauke da murna kowa se sanya musu albarka yakeyi ana yabawa da waƴannan zaratan samari masu cikar haiba da k**ala. Kafin kace kwabo wuri yakaure da kyaututtukan da akatanadar domin wannan al'adar tasu sosai akayi musu kyauta suduka ukku kafin jekadiya tazo da wani faifai ahannunta anrufeshi da farin ƙyalle tazo dede inda angwayen suke ta tsaya.

Memartaba ne da kanshi taso zuwa wurin dogarai sekareshi sukeyi ana sambaɗa kirari. Wurinsu Zain yafaru tsayawa domin Khadijah itace babba wannan farin ƙyallen jekadiya tayaye Sega wasu agoginnen azurfa masu kyau da ɗaukar hankali ga kuma zobuna da sharƙoƙin zinari abin gwanin sha'awa. Agogo ɗaya yaɗauka yasakawa Zain ahannu kana yasaki mishi zobe dukkansu masu dauke da tambarin masautar agadas, bayan yasaka masa yaɗauki sarƙa ɗaya da mahaɗanta yaɗora akan hannun Zain ɗin kana yace Allah yatayaka riƙo yabada zaman lafiya meɗorwa acikin aurenku...da Ameen s**a amsa kana yaje yaɗaurawa zeeyk shima iri ɗaya dana Zain shima yaɗora mishi sarkar kana yace, Allah yabada zaman lafiya meɗorwa acikin aurenku. Nanma s**a amsa da Amin....inda dady yake zaune shida Alhaji sunusi da waziri yace shima yaɗora mishi nashi amma ba kalar nasu zeeyk ba dukkansu dai na azurfane masu ɗauke da tambarin masautar amma kowanne design ɗinshi daban.

"kaine babba anan domin kaine mahaifi miji kuma jagora ga amanar yananan kuma yayanka nabaka ahannunka Allah yatayaka riƙo dan alfarman Annabi, memartaba yafaɗa yana jimƙe hannun dady sosai acikin nashi...Ameen y Allah cewar dady shida Alhaji sunusi...bayan memartaba yazauna sakaci gabada gudanarda walimar sosai abin yabirge mutane anci ansha abun sedai alhmdllh...ahakan taro yawatse kowa nayiwa Amare da angayensu fatan alkhairi......ahakan s**a koma part ɗin gwaggo iyami dudda cewar zeeyk yaso yaɗauke matarshi amma taƙi amincewa hak**a Zain yaso yaƙara keɓewa da Khadijar shi domin kam anlasa mishi zuma kuma baya fatan tanisanta dashi..gefen teemah ma hakan abin yake domin sosai tayi kewar dadynta kawai tana jurewane..aranardai ahakan s**a wuni kowanne cikin kewar abokin rayuwarshi.

Washe gari da sassafe akayi shirin tafiya kwara state hadda gwaggo iyami da waziri dakuma yaya issifa...sosai masarautar agadas takarrama su maman niyami inda tabasu dogarai wanda zasu rakasu tare da ɗimbin alkhairi metarin yawa, hakan mama juju tacewa maman niyami lallai idan taje taga ahalinta to tadawo gurbin mijinta masautar agadas na maraba da ita...ahakan s**ayi musu sallama s**a tafi cikin kewar juna memartaba yayiwa yaranshi nasiha sosai akan zaman aure, kuma yayiwa maman Meri zancen da yaya issifa yayi mishi sun aje akan cewa idan sun koma Nigeria zasuzo neman aurenta...har airport aka rakasu inda jirgin masarautar ne yaɗaukesu zuwa garin kwara. Semuce Allah yasauke lpy...!

Address

1 Washington Mews, New York, NY 10003
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa Novel Audio And Document posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hausa Novel Audio And Document:

Shortcuts

Share