Sarkin Maganin Nigeria

Call Directions Website Contact the business

Sarkin Maganin Nigeria Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sarkin Maganin Nigeria, Alternative & holistic health service, The Office of Sarkin Maganin Nigeria , Tsohuwar Tasha Plaza Zooroad Kano, Karshen titin gidan zoo, Kumbotso L. G Kano State. 08144613030, 0802299969, Kano.

WELCOME TO THE OFFICIAL PAGE OF
THE KING OF MEDICINE IN NIGERIA

Combining Modern Medical Techniques with Traditional Remedies to Deliver Effective Healing and Wellness Services.

Zamu kawo muku Yanda ake tsarin iyali ba tare da an sha Magani ba ko sau nawa za ka yi Alaka da iyalinka ba za ta dauki ...
02/11/2026

Zamu kawo muku Yanda ake tsarin iyali ba tare da an sha Magani ba ko sau nawa za ka yi Alaka da iyalinka ba za ta dauki Ciki ba.

Ku zama cikin Shiri.

Wadanda ba suyi Subscription na page dinmu va suyi anan ne za mu rika kawo irin wadannan Iliman

Ku yi SUBSCRIBE yanzu a shafin SARKIN MAGANIN NIGERIA – Dr Hafiz! za ku samu bidiyoyi na musamman da ba kowa zai kalla ba, xa ku iya bada shawarar batutuwan da kuke son mu yi bidiyo akai. https://www.facebook.com/SarkinMagan/subscribenow?surface=pinned_comments

Auna fahimta Wannan Ya sunanta? Me ake yi da ita? A wane lokaci  ta fi bayyana? A ina aka fi samunta?Bari muga wanda s**...
30/10/2026

Auna fahimta

Wannan Ya sunanta? Me ake yi da ita? A wane lokaci ta fi bayyana? A ina aka fi samunta?

Bari muga wanda s**a zauna a Karkara.

30/10/2026

IKON ALLAH: Idan kana fama da cutar Rashin barci ga wani guri da za ka kunna jin barci nan take.

Tcm Acupressure

29/10/2026

Maganin Tsarin jiki daga Makìya da mahassada

Kai kaikai koma kan mashekiya

Allah ka yi mana Rahama
29/10/2026

Allah ka yi mana Rahama

28/10/2026

Rage Damuwa da Bakin Ciki

Tcm Acupressure by Dr Hafiz

28/10/2026

Wani guri da yake magance Matsalar Ulcer.

TCM Acupressure SleepTips.

Lallai Mutanen da suke a Kabuga wannan shagon na magani yana matukar Sauki.KU ziyarce shi do.in samun ingantattun Magung...
25/10/2026

Lallai Mutanen da suke a Kabuga wannan shagon na magani yana matukar Sauki.

KU ziyarce shi do.in samun ingantattun Magungunan.

Address: Jambuli 2 Gate ppp Hayfa Furniture

07032140088

24/10/2026

Address

The Office Of Sarkin Maganin Nigeria , Tsohuwar Tasha Plaza Zooroad Kano, Karshen Titin Gidan Zoo, Kumbotso L. G Kano State. 08144613030, 0802299969
Kano
27KANO

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sarkin Maganin Nigeria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sarkin Maganin Nigeria:

Shortcuts

Share

Nearby health & beauty businesses